SAKAYYAH Book 3 PAGE 3

KAZAURE COLLEGE OF NURSING SCIENCES (KCONS) 

Lafiya Uwar jiki, Kuma sai da lafiya ake morar rayuwa. Kazaure College Of Nursing Sciences (KCONS) ta kawo muku ingantaccen tsarin koyar da jinya da unguwar zoma, mun himmatu wajen samar da kwararrun ma'aikatan jinya da unguwar zoma a fadin Nigeria da ma matakin duniya baki daya, a KCONS mun tanadar muku kwararrun


malamai, ingantaccen yanayi da tsarin koyo da koyarwa kai harma da tsarin e-learning, ka zalika akwai tabbataccen tsaro a dakunan kwanan dalibai maza da mata, bugu da kari kudin makaranta dai-dai aljuhu, KCONS munanan a lamba 5 layin fadar sarki dake kan hanyar kano zuwa daura a Kazaure jahar Jigawa, za'a iya samummu a shafikanmu na facebook da instagram @KCONsciences domin bayani, za'a iya tuntubanrmu a wadannan lambobin, 07066542055, 08035298851, ko shafin mu na yanan gizo @ http://kcons.edu.ng/admission KCON sciences kan turbar aiki da kwarewa muka shahara.




Zare idanu Asma'u ta mi?e tare da kallon Khausar tace.

“Kamar su Didi ce suka shigo?”.

Kai Khausar ta gya?a tare da cewa. 

“Ehem sune ya akayi?”.

Yarfe hannu tayi sai kuma ta girgiza kai kana tace.

“Wayyo Allah nikam zan fita ta ?ofar kitchen bana zaton zan iya ha?a ido da ita”.

Dariya ce taso kufcewa Khausar amma sai ta daure bata yiba tace.

“Meyesa?”.

Cikin sau?e ajiyar zuciya Asma'u ta ?an kalli ?ofar tare da fa?in.

“Wallahi kunyar su nake ji”.

Baki sake Khausar ke kallonta kafin tace.

“Dallah tafi daga nan muje ki gaishesu idan yaso sai mu tafi gidan Ummi tunda su suna nan”.

Kai ta gya?a tare da fa?in.

“Toh shikenan ”.

Kana suka fito Falon Khausar ce agaba Asma'u na biye da ita cike da kunya.

 Didi na kallon Asma'u ta mi?a mata hannu tare da fa?in.

“A'a ?iyata ?ar Albarka Masha Allah fatan mun same ku lafiya?”.

Kai Asma'u ta gya?a batare data kalleta ba kana ta gaishesu ?aya bayan ?aya.

Anutse Khausar da cikinta ya ?ara bayyana dabida samun cin wadataceccen abinci ta juya jin Lalla Hafsat na cewa.

“?anwata ya dai an samu anci abinci kuwa?”.

Murmushi Momy tayi tana kallon Lalla Hafsat tace.

“Dama bata ci abinci ko?”.

Kai Didi ta gya?a cike da tausayi tace.

“Ina kuwa take cin abinci sai dai tai ta shan fruits”.

Mommy na kallon Khausar dake sunne kai kana tace.

“Ikon Allah nan kuwa tunda tazo cikinta bai huta ba haba ashe shiyasa take ta ci ba sausauci”.

Asma'u ce ta kar?i zancen da cewa.

“Yanzu ma tuwo da miyar ku?ewa tana ?a a kitchen kamar me”.

Khausar kuwa ?an hararan Asma'u tayi.

Didi kam da mamaki ta kalli Khausar tare da fa?in.

“Ikon Allah Alhamdulillah ai haka akeso”.

Murmushi Lalla Khadijah tayi kana tace.

“Ai dama wani cikin hakane in Kaje unguwa sai kiga Kaci abinci idan kuma agidanka ne ba zaka iya ba”.

Ahankali Khausar ta sake kasa da kanta cike da kunya wani irin masifeffen kunya ne ya mamaye ta jin yanda ake ta maganar tana da ciki.

Batare data ?ago kanta ba ta ri?e hannun Asma'u tare da cewa.

“Mu tafi”.

Mi?ewa Asma'u tayi kana suka shiga bedroom ?in Khausar ta dauko mayafinta kallonta Momy tayi tare da cewa.

“Ina zaki je?".

Tana ?o?arin gyara mayafinta tace.

“Zamuje gidan Ummi ne”.

“Toh kin tambayi  mijinki ne?".

Cewar Momy.

Murmushi Didi tayi kana tace.

“A Babu Matsala ai taje tunda ziyara ne”.

Mi?ewa sukayi suka fita kai tsaye Side ?in Hajiya Bunayya suka shiga bakinsu ?auke da sallama.

 Falon shiru ba kowa sake sallama Khausar tayi da ?an ?arfu.

Asiya dake bedroom ?in tun ?azu suna kukane tashin hankali d suke cikine ya hanata fitowa, jiyo muryar Khausar ?in ne yasa tayi saurin mi?ewa ta fito idanunta cike da hawaye ga kumburar da sukatu  Khausar ta rungumeta tare da cewa.

“Oyoyo Khausar sannu da zuwa fatan kunzo lafiya? ya gida yasu Didi da kowa da kowa?".

Khausar na sake ruggume ta tace.

“Duk lafiya lau".

Ta ?are maganar tana kallon idanunta da Fuskanta da suka kumbura alamar taci kuka da damuwa tace.

“Addah Asiya lafiya kuwa?”.

?an Murmushi tayi tare da cewa.

“Lafiya lau Khausar ”.

Kai Khausar ta girgiza tana nazartan yanayinta tace.

“Amma Addah Asiya kamar kuka kika yi fa dan Allah ki fa?a min dakuwarki na tabbatar akwai abinda ke damunki”.

Araunane Asiya ta maida hawayen dake ?o?arin zubo mata tace.

“Amina da Umma ce babu lafiya shiyasa hankalina yake tashe”.

Da damuwa Khausar ta kalli Asma'u da itama ita take kallo kana tace.

“Subhanallah me ya sami Aminan?”.

Ahankali Asiya tace.

“Bata da lafiya ne”.

Da sauri Khausar ta ?an kalli Falon tare da cewa.

“Toh Ina take?”.

Bedroom ?in Hajiya Bunayya ta nuna mata tare da fa?in.

“Tana ciki”.

Cike da kulawa da tarin tausayi tace.

“Toh mu shiga mana”.

Kai Asiya ta gya?a kana tayi gaba Khausar da Asma'u na biye da ita.

Suna shiga Idanunsu ya sau?a kan Hajiya Bunayya dake zaune gefen gado tana shar?an Kuka cikin sauri Khausar ta ?arasa shiga kana ta zauna gefen Amina ta ri?o hannunta acikin nata cikin raunin ganin halin da Amina ke ciki tace.

“Innalillahi wa'inna alaihi raji'un Amina meyesa meki?,me yake damunki?,Ya ilahi ya mujibud da'awati ya hayyu ya ?ayyum meye haka yake damunki?”.

?asa furta komai Amina tayi sai hawaye dake ambaliya saman fuskarta kallonta ta mayar kan Asiya kana ta cigaba da fa?in.

“Addah Asiya meke damunta?”.

Kai Asiya ta girgiza tare da cewa.

“Muma bamu san meke damun Amina ba”.

Muryanta na rawa tace.

“Yaushe taxo to?”.

Kai Asiya ta girgiza tare da fa?in.

“Abin sai ahankali Khausar am”.

Cikin matsanancin Kuka Amina ta dam?e hannun Khausar dake cikin nata kana muryanta cike da rauni tace.

“Khausar ki yafemin”.

Da sauri Khausar tace.

“Ni kuma me kikayi min”.

Cikin rawan murya Amina tace.

“Ai ba abinda ban mikiba na cutar dake arayuwa Khausar ki yafemin”.

Cikin sauri Khausar ta girgiza mata kai Idanunta na zubda hawaye.

Hannunta ta ?aura akan bakinta ta datake wani irin zaro harshe waje kana tace.

“Ba kiyi min komai ba Amina ki daina kuka Allah Ubangiji ya yaye miki abinda yake damunki Allah ya baki lafiya Amina”.

Kallonta ta mayar kan Hajiya Bunayya jin yanda shesh-she?a kukanta ke tashi tace.

“Ummu kema kina kuka toh ita kuma ya zata yi aike zaki ?arfafa mata guwwa!”.

Amaimakon tayi magana sai ta zame ?asa ta gurfana gwiwoyinta gaban Khausar tare da ri?e hannunta cikin wata raunatacciyar murya mai sanya tausayi tace.

“Khausar ki yafe min nasan na cutar dake a rayuwata na cutar da mahaifiyar ki nasan kin sani na cutar daku”.

Ahankali Khausar ta cije gefen bakinta kana ta jujjuya kanta still hawaye na bin fuskarta tace.

“Bakomai Umma Allah ya yafe mana”.

Kuka sosai Hajiya Bunayya ta fashe dashi tare da cewa.

“Khausar na cutar daku da cutarwa mafi muni azaman da mukayi nasan ke kina zargina ”.

Kai Khausar ta girgiza tare da fa?in.

“Astagfirullah ai nima zargi nake Umma Allah ya yafe min kan zargin dana miki saboda Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya ce. _Azzannah Zhambu Walau kana ha??un_”.

Araunane Hajiya Bunayya ta girgiza kai tare da cewa.

“Ba zargi bane Khausar dagaske ne tunanin ki akaina, ina cutar daku gashi Allah ya muku Sakayyah alokacin da bakuyi tunani ba ba kuma san ina yiba. Allah yayi muku Sakayyah alokacin da banyi Aune ba don Allah Khausar ki ro?amin gafarar wurin Momynki  ku yafemin”.

Asma'u kuwa cikin yanayin tsoro take kallon Amina data kasa tantance yanayin da take ciki.

Hajiya Bunayya kuwa cikin tarin nadama ta cigaba da fa?in.

“Kiga yanda Allah ya jarabceni kiga yanda Amina ta dawo kiga abinda Naseer ya mana Naseer yaje ya cutar min da yarinya.

Jiya da yamma  yazo ya wurgar mana da ita ya tafi ko shigowa cikin gidan nan baiyi ba.

 Ya juya ya tafi yau ya tafi Indi'a yabar mu da jidali Uwarsa da Ubansa sai binmu sukayi da rashin mutunci”.

Nan ra kwashe duk labarin da Amina ta basu na macijin da yake fitowa yasha nononta da yadda ta kasa fa?awa kowa da kuma yadda yake hanata fa?a ta kara da cewa.

“Ashema shine yake juyawa ya zama macijin yayi ta shan nononta sai jiyan duk yake gaya mata ya aureta ne dan tayi tsafi da ita ya samu biyan bu?atar rayuwar duniyar sa, yanzu kuma bu?atarsa ya biya ya ha?ota da takardar saki uku yazo ya wurgar mana da ita”.

Hawayen da ya?i tsayawa Khausar ta share tare da fa?in.

“Innalillahi wa'inna alaihi raji'un Uncle Naseer”.

Sai Kuma ta juya ta kalli Asma'u da itama ita take kallo Asma'u kuwa cikin sanin muguwar ?abi'arsa tace.

“Hmmmm Uncle Naseer zaiyi abinda yafi haka ma”.

Hajiya Bunayya kuwa cigaba da cewa.

“Khausar nasan Sakayyar abinda nayi miki ne nayi muku sihiri na biku da bita da ?ulli”.

Daga nan ta tsinke da surutai duk wani abu data aikata musu saida ta fa?a.

Khausar kam baki ?aya ilahirin jikinta rawa ya fara cikin tsananin ki?ima mamaki da al'ajabi gami sa tsoro.

 Duk da cewa tana zarginta bata ta?a tunanin abin nata yakai haka ba.

Hajiya Bunayya kuwa mi?ewa tsaye tayi sai kuma ta dur?usa tana ?o?arin na?a zaninta tace.

“Khausar kiga yanda tsutsotsi suke cina yanda na dawo”.

Cikin sauri Khausar ta ri?e hannunta tare da cewa.

“Innalillahi wa'inna alaihi raji'un Umma kada ki nuna min Ummu kiyi addu'a Allah ya yaye miki kuma in Sha Allahu nima zan miki addu'a nikam na yafe miki”.

Idanunta ta mayar kan Amina kana tace.

“Amina Allah ya baki lafiya Ubangiji ya yaye miki zan fa?a wa Yah Moddibo ya miki addu'a Allah yaye miki kuma zan sa Dr Jameel zai zo ya duba ku in Sha Allahu Allah yaye muku ya baku lafiya mai amfani mai albarka Allah ya yafe muku shurkar da kukayi”.

Da karfi Hajiya Bunayya ta fisge hannunta dake cikin na Khausar kana tace.

“Um-um Khausar ki bari in nuna Miki abinda ke cina kiga *Sakayya*  data diromin”.

Cikin sauri Khausar ta girgiza kai tare da cewa.

“A'a Umma basai kin nuna min ba wannan bai kamata ba ai”.

Ta ?arashe maganar hawaye na cigaba da kwaranya daga idanunta ganin ta da Amina ke wani irin numfashi tana hura yayin da take zazzaro harshenta waje tana ka?awa kamar yanda maciji keyi”.

Asiya kuwa ta gaza cewa komai sau wani irin kuka mai cike da ?una da ?uncin zuciya da take yi tamkar ranta zai fita.


Asma'u kuwa cikin yanayin tsoro ganin abinda Amina keyi ta shiga jan hannun Khausar dake zaune tana cewa.

“Khausar mu tafi”.

Cikin dashewar murya da rauni Amina ta kalli Asma'u tare da fa?in.

“Ayyah Asma'u am ki barni in nemi yafiyarta”.

Kai Khausar ta girgiza cikin sake jin tsoron Allah da tsoron hakkin mutum tace.

“Amina wallahi na yafe miki duniya da lahira”.

Cikin sau?e ajiyar zuciya tace.

“Toh kicewa Momynki ma ta yafemana”.

Kai Khausar ta gya?a tare da cewa.

“In sha Allah Momy zata yafe muku Momy kam ma bata ri?e ku ba”.

Asma'u kam.da ?arfi taja hannun Khausar suka fita daga bedroom


Khausar kam wani irin tsoro gami da mamakine ya mamaye mata zuciya ganin yanda rayuwa ta juye dasu suna fitowa compound ?in gidan Samira Sani da Hajiya Lami na shigawo.


Samira na ganin Khausar ta nufeta tare da fashewa da kuka kana ta rike hannunta tare da cewa.

“Khausar! kece haka?”.

Cikin sanyin jiki Khausar ta gya?a mata kai tare da fa?in.

“Eh nice Samira ya gida” 

Ta ida maganar tana kawar da kai gefe saboda wani irin masifeffen wari da take ji Samira kuwa cikin rauni tace.

“Khausar ki yafe mana Khausar dubi yanda Allah ya dawo dani”.

Idanunta ta mayar kan cikin Khausar daya fara tashi kasancewar rigar jikinta lafaffiya ce cikin sanyi ta cigaba da cewa.

“Ayyah Khausar dubi yanda Allah ya miki gata arayuwa sabida kin bishi,  mukuma dubi yanda Allah ya mayar mana da mugayen  aiyukabmu damu”.

Hajiya Lami dake gefe wacce duk yanda Samira taso gudu ta barta batare data biyo taba sai da ta manne ta biyota ta fashe da wani irin dariya mai firgitarwa kana ta tafe hannu tare da fa?in.

“Iyyeee sukam ai sunbi Allah sun samu yanda suke so mu da muka bi Bokaye baga nan sakamakon mu yanda ya dawo ba Itama Hajiya Bunayya Stuliya ta ru?e tsutsotsi na zuba ke kuma gaki nan kinata Yoyon ruwa mai ?oyi Ni kuma gani nan gani nan dai Ni ba mai hankali ba niba mara hankali ba”.

Cikin zubda hawaye Samira tace.

“Dan Allah Momy ki daina surutan nan”.

Ta wani zare idanu tana kallon Samira tace.

“Wani irin surutai zan daina ai gaskiya nake fa?a abinda muka aikata ne yoh tunda ma Allah ya ?allomin wa?anan sutura akwai wanda ya isa ya hanani zubasune ai nice nan mai tona asirinmu”.

Bisa alamu dai yadda take maganganu ?wa?walwarta ya fara ta?uwa ne ta dawo sha tara sha tara haka hankalin ya zama tara da indagi.

Khausar kam baki ?aya ilahirin jikinta rawa ya fara Allah ya sani tana masifar tsoron Mahaukaciya ga kuma Hajiya Lami dake nan atsaye ?am kaman ?iran Samudawa ga tsawo ga jiki da uban zuguda.


Asma'u kam cikin sauri taja hannunta suka fita dai-dai lokacin Haiydar da Bashir suka zo akan mashin Bashir ya goyi Asma'u kana Haiydar ya goyi Khausar suka nufi gidan Ummi.



Suna isa Falon Ummi suka gaishe da Goggonayen Asma'u ?annen Malam Ahmad da  ?an uwan Ummu kana suka wuce bedroom ?in Asma'u...


Suna zama dai-dai lokacin kira ya shigo wayar Khausar ahankali ta ?aga ganin  sunan Moddibo yasa tayi  picking.

Daga ?aya ?angaren ta tsinkayo sanyayyar muryansa na cewa.

“Minha”.

Cikin sanyi ta gyara zamanta murya cike da rauni tace.

“Na'am Yah Mu'allim”.

Cike da kulawa yace.

“Lafiya kuwa ya naji kinyi sanyi”.

Kai ta girgiza tare da cewa.

“Bakomai Yah Mu'allim?” 

Da damuwa yace.

“Ina kike yanzu?”.

Ahankali ta ?an lumshe Idanunta tare da cewa.

“Ina gidan Ummi ”.

?an tsuke fuska yayi kana yace.

“Minha meyesa kike son yawo ne?.

Toma tukun meyasa da zakije baki kirani kin fa?a min ba”.

Still asanyaye tace.

“Yah Mu'allim kayi ha?uri nida Asma'u muka taho kuma Haiydar ne ya kawo mu”.

Da sauri ya zare idanunsa yace.

“Ya za'a yi Haiydar ya kawo? ki akan me ya kawo ki?”.

Numfashi ta fesar tare da fa?in.

“Akan Mashin ya kawo ni”.

Cikin bada umarni yace.

“Bana so kada ki sake hawa Mashin banaso”.

Kai ta gya?a tace.

“Yah Mu'allim kayi ha?uri bazan sake ba”.

Ahankali ya sassauta muryansa tare da gyara zamansa acikin mota yana kallon Dr Jameel da Zakariyya yace.

“Tukunna ma yanzu menene matsalar ki naji duk kinyi sanyi”.

Muryanta na rawa irin na wanda ke gan da zubda hawaye tace.

“Yah Mu'allim Amina da Umma ce basu da lafiya sai kaga yanda suka dawo”.

Cikin rashin fahimta ya shafa sajensa tare da fa?in.

“Wacece Amina?”.

Cikin sauri tace.

“Yah Mu'allim ya za'a yi kace min wacece Amina ka manta Amina?”.

?an shiru yayi sai kuma yace.

“Gaskiya na manta ta”.

Tana jinginar da kanta jikin gadon Asma'u tace.

“Wannan wacce muke zuwa makaranta tare Yah Mu'allim ya za'a yi kace baka santa ba”.

Numfashi ya fesar tare da cewa.

“Ok na tuna ta”.

Cikin sau?e numfashi tace.

“Wallahi bata da lafiya”.

Ba yabo ba fallasa yace.

“Ayyah Allah yaye musu”.

“Ameen”

Ta amsa sai kuma tace.

“Ayyah Yah Mu'allim kayi ta musu addu'a Allah ya basu lafiya”.

Kai ya gya?a tare da fa?in.

“Toh Allah Ubangiji ya yaye musu ya basu lafiya”.

Ahankali ta gyara zamanta kana tace.

“Kuma inso samu ne dan Allah kasa Dr Jameel yazo ya duba su da jiki”.

Yana lumshe Idanunsa yace.

“Yanzu dai tukunna muyi Abin dake gabanmu Ni naji gaba ?aya kinyi sanyi shine matsalata”.

Cikin tabbatarwa tace.

“Wallahi lafiya ta lau kawai dai jikin sune”.

Kai ya gya?a kana yace.

“Ok toh Allah ya basu lafiya in Sha Allahu za'a yi musu addu'a kuma Dr Jameel zai zo ya duba su hankalinki ya kwanta”.

Kamar yana gabanta ta gya?a masa kai.

Ajiyar zuciya ya sau?e tare da cewa.

“Toh yanzu bari muna zuwa dan Dr Jameel ma yana son ganin Asma'u”.

Kai ta gya?a kana sukayi sallama.

Ba da?ewa suka isa a waya Moddibo ya kirata tare tare da sanar mata sunzo yana dakin Bashir kana Asma'u kuma ta samu Dr Jameel a mota.


Acan ?akin Bashir kuwa cike da tarin kulawa taysayawa Moddibo ya jawota jikinshi tare dayi mata sahihin rugguma, sai kuma yasa hannunsa duka biyu ya tallabo kanta wani irin amintaccen lasa tayi lips inta duka biyu sai kuma ya fara yi mata wani irin amintaccen kiss mai saukar da nitsuwa salama da mantar da ita duk damuwar dake tare da ita.

Hannunta tasa bisa sajenshi tana ?an jujjuya yatsunta, mirginata yayi a kan jikinshi tare da gyara kwanciyarsa bisa tattausar katifar Bashir dake zuwa amintaccen ?amshi da watar tsabta.

Hannunshi ya cusa cikin rigartan tare da fara shafa cikinta.

Cikin tarin farin ciki ya zare harshensa daga bakinta tare da kallonta itanma shi take kallo cikin zare ido saboda jin yadda cikinta ke wutsul-wutsul, da sauri ta fara nanna?e rigar ta tare da turashi sama cikin ya bayyana a fili, ido suka zubawa cikin baki ?ayansu, sai kuma tayi saurin kamo tattausan rafin hannunsa tana mai ?aurawa akan dai-dai inda cikin ke wutsulniya tare da cewa.

“Yah Salam Yah Mu'allim kaji yadda yake ta motsi irin motsin da Dr Jameel yake cewa zan fara ji da zaran ya shiga wata na hu?u”.

Cikin tsananin farin ciki mara musaltuwa ya sunkuyo kan cikin tare da fara manna ma hot kiss tako wani sashin na cikin bisa alamu jin da?in ya hanashi mgn, ita kuwa Khausar hannunta ta cusa cikin sumar kanshi tana caku?awa.

Sai kuma ta lunshe udanunta saboda jin sautin muryansa yana rero addu'o'in na musamman na kariya yana tofawa cikin tare dasa mishi albarka.

Murmushin takeso ciki da jin da?i tana mai ?ara shafa sajenshi da tuni ta fara rabashi sa nitsuwarsa.

Da sauri ta bu?e idanunta jin ya na?e rigarta har sama har ca??ullenta sun bayyana faresa, wanda zuwa yanzu sun gama cika sunyi tamtsam-tamtsan dasu gwanin kyau.

Shyyyht taja wani irin amintaccen numfashi lokacin da taji ya manna sassayan tongue ?insa bisa kan ca??ullenta na dama kana yayiwa hannunsa na hagu masau?i a kan na hagunta.

Wani irin amintaccen kana fitinennen salon sa bazata iya ?i ko bujurewa ba ya fara yi mata, tuni ta fara amsar sa?onninsa tare da maida masa amsar da tasa ya zare rigarta ya dire gefe kana ya zare tasa rigar cin mancewa da inda suke ya fara ida nufinsa sosai ta amshi ba?ocinsa gami dayi masa kekkyawar tarbar da tashi sambatu da sanya mata albarka da yiwa J ?inshi Addu'a.

Bayan kamar 50 minutes ne ya sahirta mata tare da jawota jikinshi yayi mata kekyawan rugguma cikin sau?e numfashi yace.

“Kai Minha Vidaa kwa?ayi yanzu a ?akin Bashir ma, baki barniba saida kika tsotse min ?an ruwan jiki”.

Cike da kunya tace.

“Yah Mu'allim banda sharri fa, ba kai bane ka fara”.

Da sauri yace.

“A'a ni kawai gaisawa nayi da Babyna nasa mata albarka, ke kuma kwa?ayi irin rabonki da abin da?inki tun a marocco, shine kakayi ta min kuka a waya to nazo na baki hankali ya kwanta ko”.

Cikin zazzafan sha?uwa tace.

“Zan rama ai”.

Cikin yin murmushi yace.

“?ar al'barka matar aljanna ai uwar ?a?ana gari na tuba kada arama”.

Cikin kwa?e fuska tace.

“Toh Amman zaka tura Dr Jameel ya duba su Umma ko?”.

Ganin yadda duk tai sanyi ne da alamun sosai abin ya bugeta cikin sanyi ya,  

rika kwantar mata da hankali har ta saki fuskarta kana cikin sanyi ta gyara zama tare da zayyane Moddibo duk abinda ke faruwa.

Kansa ya girgiza tare da cewa.

“Ai dama haka rayuwa take Minha Duk wanda ya saki Allah ya kama wani yana tare da wahala mabayyani.

Fatanmu Allah yaye musu zan sashe addu'a kuma batun asibiti yanda kika ce ?in nan zaiyi wuya ai maganin asibiti ya musu aiki sai dai suyi na Islamic sannan kuma a dage da addu'a kana ki yafe musu domin Ubangiji yana son masu yafiya kinji Minha tunda dai Allah ya rufa min asiri basu samu damar lalatamin duniyar jin da?inaba abu ya komai kansu ai ni sai dai ince Alhamdulillah yanzu da ace suhirinsu yaci ai da bamuji wannan da?in da mukajiyar da juna yanzu”.

Cikin yin ?asa da kai tace.

“Uhmmm da tuni ka sakeni dai ka koroni Nigeria na dawo da ?afa”.

Cikin gsky da gaskiya yace.

“Wannan kuma duk rintsu duk wuya bazai taba faruwaba in sha Allah, da haka ta faru ina mai ro?on Allah gwara in mutu kiyi takabana, shima kuma in Allah ya bani dama kafin in mutu sai na ro?i alfarma na bar Miki watsiyar ko bayan raina kada ki sake aure dan bana son wani ?a na miji yaji abinda nakeji a jikinki bana son ko wani ?a na miji ya kallemin abinda nake gani inji da?i kayan marmarina nawa ne ni ?aya. Har abada babu wani mai mallakarsa, tunda J ya sadaukar min dashi, dama shi ka?ai ne a duniya na iya yakicewa abin sona na sadaukar mushi dake”.

Cikin wani irin amintaccen so ?auna da kuma ganin wutar kishinta a ranshi da idanunsa tace.

“Ni kuwa alfarma ?aya nakeso in zan samu”.

Da sauri yace.

“Fa?i inji in zaki samu”.

Cikin tsananin bayyanar tsananin sonshi da kishinsa murya na rawa tace.

“Ni iyakar in ina rayene ka?ai bani son inga wata ya mace ta ra?eka, ta ganka a suffar da in na ganka a haka nakejin cewa duk duniya ba macen da ta kaini dace, kana na tabbatar muddin nasan zakayiwa wata ?iya mace abinda kakemin a duk dare  da muke kasance a muhalli ?aya na sani zan mutu wlh zuciyata zata buga na mutu”.

Wani irin amintaccen numfashi mai tafe da murmushin mai cike da tsananin farin ciki ya saki saboda fahimtar kalamanta da ganin tsananin so da kishinsa cikin kwayar idanunta, sai kuma tayi saurin kallonta jin ta saki sassayan kuka murya na rawa taci gaba da cewa.

“Amman idan har rigaka barin duniya ni na amince Yah Mu'allim kayi aure saboda nasan zamanka ba mace, zai cutar da kai sabida nasan mijina in?arman namijine ma bu?aci, Amman indai ina raye kada ka ha?ani da wata nayi alkawarin zan ?auki dukkan bu?atar ka don mallakar ka ni ?aya, shiyasa nakeso kayi min alkawarin bazaka ha?ani da ko wacce ya maceba a fagen mallakarka”.

Cikin sanyi yasa rafin hannunsa bisa kuncinta yana share mata hawaye sai kuma ya ?aga mata girarsa ?aya cikin sahihiyar murya yace.

“Sai nayi nazari zan baki amsa sarkin”.

Cikin rauni tace.

“Sai kayi nazari kuma ni yanzu nakeso kayi min alkawarin”.

Cikin kauda mgnar yace.

“Da fari ki yafewa su Umma tunda basu samu damar rabaki da mijinki ba, muna nan tare zanyi ta baki abin da?inki”.

Ya ?are maganar cikin son kauda tunaninta da waccar mgnar alkawarin.

Kai ta gya?a kafin tace.

“Ai dama Ni na yafe musu Yah Mu'allim Kuma zan fa?awa Momyna ma ta yafe musu”.

Cikin son sama mata nitsuwa da sassauta zazzafan kishinta daya motso yace.

“Toh yanzu ki kwantar da hankalinki in Sha Allahu zasu samu lafiya ai babu abinda yafi ?arfin Allah”.

Kai ta gyada tare da fa?in.

“Hakane”.

Haka dai ya cigaba da kwantar mata da hankali da kauda mgnin ta.


Acan ?angaren Dr Zakariyya kuwa shima yana tare da Asiyansa.


Bayan Sallar la'asar Moddibo ya maida Khausar gidan Momy.


Akuma dai-dai lokacin Didi dasu Lalla Khadijah Lalla Hafsat suka  tafi hakan ya bawa Khausar daman ke ?ancewa da Momynta kasancewar kowa ya watse cikin sau?e numfashi Khausar ta kalli Momy tare da cewa.


“Momy ashe Amina da Umma basu da lafiya?”.

Zama Momy ta gyara tare da fa?in.

“Ke dai bari Khausar Rayuwar Nan abin tsoro ne jiya-jiyan nan Naseer yazo ya kwantar da Amina a ?ofar gida abakin gate fa ko ciki bai shigoba ya juya barta”.

Da sauri Khausar ta dafe ?irjinta Momy kam cikin sanyi ta cigaba da cewa.

“Babu ma wanda yasan ya kawo ta Haiydar ne ya dawo ya ganta akwance da Ghana Masgo ?in ta da yake tana iya magana ne shine tace shi ya kawo ta ya ajiyeta ya juya ya tafi kuma taji yana waya kan cewa yau zai koma Indi'a kuma ma ya tashi ya tafi”.

Zuwa lokacin kam hawaye sun?i tsayawa akan kuncinta.

 Cikin sau?e numfashi Momy ta cigaba da fa?in.

“Koda Lami?o yaje wajen Mahaifinsa sai cewa yayi ina ruwansa tunda shi da Naseer ?an Uwa ai shine bare a ciki, kar a wani sashi a ciki, kar kiga yanda Amina ta dawo Khausar Rayuwar Nan wanda bai ji tsoron Allah ba ya wahala Kinga dai wannan ya ishe ki ishara”.

Khausar na zubda hawaye ta gya?a kai tare da fa?in.

“Momy da naje duba su sunata bani hakuri tare da fa?e-fa?e abubuwan da nake fa?a Miki ina zargin Umma ita da bakinta tayi ta min fa?e-fa?e Hajiya Lami kam naga kamar ma ta haukace”.

Cikin sanyi da al'amarin Momy tace.

“Hmmm sosai ma tayi ta ife-ife daga bisani mijinta yazo ya ?auketa yace gata ?aya zaiyi mata ya Kaita gidan mahaukata.

da?yar aka samu aka ?auke ta aka fitar da ita ?arta ma cewa tayi tana tsoronta.


 Lami?o kuwa kullum binshi nake yakai su asibiti ya?i ance kuma ya ?aga Auren Asiya tun da ga jikin Mahaifiyarta da ?ar uwarta ba lafiya yace babu wanda ya isa ya hana suje can su ?arata da zunubin su”.

Cikin jimami Khausar ta tallafe kuncinta tare da cewa.

“Kai Rayuwar Nan Allah dai yasa mu cika da imani” .

Cikin sanyi jiki Momy tace.

“Amin ya Allah, haka rayuwa take dan kayi abu a ?oye Allah na ganin ka gashi yau yaya da kanta ta fito take ta fa?amin abubuwan da tayi ta min da bakinta, wai harda cewa ita ta kashe min Ramadan nace a'a ni karya ?atamin gawar ?a, dan dama tunda yayiwa wannan ha?arin garin gwaje-gwajen aga kanshi bai buga aka gane cewa yana da cutar brean Cancer.

A lokacin ma sunce ya cinye kaso biyu cikin uku kanshi shiyasa ko mgnin basu bashi ba.

Ni nasan kuma Abbanku ma ya sani kune dai bamu fa?awaba.”

Cikin zubda wa Khausar tace.

“Allah Sarki Ramadan Allah ya ji?anshi”.

Cikin sanyi Momy tace.

“Amin ya Allah kinga

  ni dai na yafe mata kema ki yafe mata”.

Tana shafa cikinta tace.

“Na yafe mata Mommy, kuma in sha Allah duk randa na haifi mai kama da Ramadan tun asibiti zan bakishi ya meye Miki madadin Ramadan ?inmu ki raineshi”.

Murmushin jin da?in Momy tayi tare da cewa.

“Allah ya sau?e?i lfy Khausar am ki raini abinki da kanki Mamana”.

Cikin kunya ta ce 

“Amin ya Allah”.

Sai kuma ta kalli Momy jin tana cewa.

“Wata nawa ne yanzu”.

Kai ta ?an sunkuyar tare da cewa.

“Wata uku ne ya shiga na hu?u”.

Kai Momy ta jinjina.

A wannan ranan haka Momy da Khausar suka yi yammacin suna hira.


Da daddare bayan an idar da Sallar Isha'i Moddibo yazo ?aukarta.


Bayan Moddibo yazo suna hira Momy ta kalli Khausar tare da cewa.

“Khausar kawo masa abinci”.

Kai Khausar ta gya?a kana ta mi?e ta shiga kitchen ta kawo masa.

Gabanshi ta zauna tare da matso da warmars ?in.

Tu?e??en tuwon shinkafa da miyar kase wanda yaji man shanu, da kifi ha?i da  nama.

A plate ta zuba masa mai ?an yawa kana ta ajiye masa agabansa tare da sa kishi sassayan kunun ayan da Momy tayiwa su Didi cika cup ?in tayi kana ta koma bisa kujerar.

Gyara zamansa tare da cewa.

“Toh sa??o muci”.

Kai ta girgiza tare da shafa cikinta tace.

“Um-um ai na ?oshi”.

?an ware idanunsa yayi tare da fa?in.

“Kin tabbatar?”.

Cikin gaskiya da gaskiya tace.

“Wallahi naci Yah Mu'allim”.

Kai ya girgiza yana mai tsirawa cikinta idanu yace.

“Ban yarda ba”.

Raudat dake shigowa ta kallesa tare da cewa.

“Wallahi taci da yawa Yah Moddibo Addah Khausy yau tunda tazo sai tuwo take ta ci”.

Cikin mamaki ya kalleta tare da fa?in.

“Da gaske?”.

Daidai lokacin kuma Momy ta fito daga bedroom ?in ta cikin shiri wanda da alamu Side ?in Lami?o zata tafi, cikin yin ?asa da  Moddibo ya kalleta kana yace.

“Momy wai dagaske taci abinci?”.

Murmushi Momy tayi tare da gya?a masa kai tace.

“Wuuuu ai Khausar yau ko Gara nan ya barta acin abinci ai daga safe zuwa yanzu taci abinci ya kai sau bakwai”.

Cikin mamaki yace.

“Ikon Allah Momy bata cin abinci a gida fa”.

Momy na ?o?arin fita tace.

“Aikam haka su Didi suka fa?a amma nan kam tana ciki inaga duk yunwar data tara take sau?ewa”.

Cikin farin cikin daya kasa ?oyewa yace.

“Alhamdulillahi”.

Bayan fitan Momy yafara cin abinci suna ?an ta?a hira.

Suna cikin hirar Momy ta dawowa zuwa wannan lokacin already Moddibo ya gana cin abincin har Khausar ta kwashe kayan kallon Khausar yayi tare da cewa.

“Toh mu tafi dare yana yi momy zamu tafi dare yayi”.

Ya ?are maganar yana kallon Momy.

?an murmushi Momy tayi tare da fa?in.

“Toh Allah ya bamu  Alkhairi”.

Kallon Khausar dake zaune yayi kana yace.

“Minha mu tafi ko?”.

Kallonsa tayi tare da fa?in.

“Ba anan zan kwana ba?”.

Yi yayi kamar bai jita ba sake langwa?ar da murya tayi cike da shagwa?a tace.

“Ayyah ka barni in kwana mana”.

Still yi yayi kamar bai jita ba ya ma Mai da kallonsa kan Momy yace.

“Momy zamu tafi dare yayi”.

Kai Momy ta gyada tare da fa?in.

“Allaj ya bamu Alkhairi ku gaida su Didi”.

Cikin sauri da lumshe ido Khausar tace.

“Dan Allah kabarni in kwana mana”.

Juyawa yayi ya kalleta kana ya kalli Momy da tayi shiru alamar tana son ?artata ta kwana.

Har ga Allah baison barinta ta kwana amma ganin yanda Momy tayi shiru tana Murmushi yasa shi kallon Khausar data langwa?ar da kai da kuma yanda akace tana cin abinci yasa shi fesar da numfashi tare da fa?in.

“Shikenan zo muje ki rakani”.

Da sauri ta ?an ware idanunta tace.

“Kenan ka barni in kwana?”.

Kai ta gya?a tare da fa?in.

“Eh ba damuwa amma muje in Baki sa?o amota”.

Cike da farin ciki tace.

“toh”.

Kana ta mi?e tabi bayansa.

Cikin tsananin jin da?i momy ta rakasu da ido domin ta samu cikekkiyar gamsuwa akan mutumunci da kulawar Modibbo da iyayensa akan ?iyar tata. 


Mazaunin Driver ya zauna yayin da ta zauna gefen mai zaman banza janyota jikinsa yayi kana ya ?aura hannunsa akan cikinta tare da fa?in.

“Minha bana son barinki ki kwana awani waje batare dani ba amma yanda kika nuna agaban Momy ba yanda zanyi”.

Cikin sanyi tace 

“Kayi ha?uri Yah Mu'allim nayi kewar Momyne”.

Cikin lumshe idanu yace.

“Shikenan ba komai”.

Ya ?arashe maganar yana ?aura hannunsa akan cikinta ahankali tace.

“Kayi ha?uri ”.

Kai ya girgiza tare da cewa.

“Bakomai”.

Cikinta yake shafawa kafin ya bu?e tafin hannunsa ya karanta _?ulhuwa³ Fala?i³ Naasi³ Ayatulkursiyyu¹ Amanarrasulu ¹ La?adja'akum¹_ ya shafa mata cikinta tare da fa?in.

“Toh Allah ya kare ki ya kare min Babyna saboda banason Ma?wabtakanki da Hajiya Bunayya tsoronta na keji akan abinda tace ta miki”.

Kai ta girgiza tana sake lafewa jikinsa tace.

“Bakomai in Sha Allahu ba abinda zai samemu tunfa addu'o'inka na tare damu”.

Cikin sanyi yace.

“Dan Allah Minha kada ki kwanta bakiyi alwala ba kuma kiyi addu'a Kinga Bama tare bare inyi miki”.

Cikin sha?ar ?amshin jikinsa tace.

“In sha Allah zan yi kuma Momy nayi min yadda kake min”.

Cikin jin gamsuwa yace.

“Ayyah Mommy Allah ya bar mana su ”.

Amin. tace tana shafa sajenshi.

Bayan sun sake ta?a hira ya rakata har ?ofan Falon Momy sai da ta shiga kana ta juya ya koma.


Ita kuwa Momy hannun Khausar ta kalla.

Ummmmm tace saboda ganin ba wani sa?o kawai so yake ya kebe da matarsa fahimta haka ya sata mgnar.

“Uhmmm kaddai  in shiga ha??inshi shi da matarsa”.

Sai kuma ta kalli Khausar dake matsar da Raudat gefe tare da kwantawa kusa da Momy tana cewa.

“Yau dai ke zaki koma gefe ni zan kwanta kusa da Mommy na”.

Murmushi Momy tayi tare da cewa.

“Je kiyi alwala tukun”.

Toh tace kana taje tayi alwala kana tazo ta kwanta nan sukayi ta hira.


Washe gari bayan an idar da Sallar Asbah duk su Abualeey sun koma gida.


 Moddibo kuwa karatun ?ur'ani ya fara daga bisani yayi Azkhar.

Takwas dai ya mi?e ya nufi gida.

 

Har ya nufi bedroom ?inda sai kuma ya fasa key ?in motarsq dake kan Dinnin table ta ?auka, kana ya fito kai tsaye mota ya shiga.


Tare da nufan gidan Momy haka nan yake ji yayi mugun missing ?in ta ji yake kamar ya ?auki wasu kwanaki bai ji ?umin baby nai ba. 


 Yana Parking motar aharabar gidan ya hango Haiydar da Bashir wanda yanzu ya dawo gidan da kwana saboda ba?in da suka cika gidansu.

Suna ganinsa suka isa wajensa tare da cewa.

“Yah Moddibo Barka da safiya”.

Cikin sakin fuska yace.

“Yawwa Haiydar Barka dai”.

Su Haiydar ne sukayi nasa jagora zuwa Falon Lami?o bayan sun gaisa Lami?o yace.

“Nima yanzu nake shirin zuwa wajensu Abualeey”.

Anutse Moddibo ya ?an sunkuyar da kansa ?asa tare da cewa 

“Ayyah ai suna na tare da Abban Jameel ma da Malam Ahmad”.

Kai Lami?o ya gya?a tare da kallon su Haiydar kana yace.

“Ku isa dashi”.

Kai suka gya?a tare da fita kana ya mi?e yabi bayansu.


Dai-dai lokacin kuma Momy na kitchen.

 Yayin da Khausar ke  kwance kan 3sitter.

Suna isa bakin Falon Haiydar ya kalli Moddibo tare da fa?in.

“Yah Moddibo ka shiga ”.

Kai ya gya?a kana yace .

“Ok”.

Sai kuma ya kalli Bashir tare da cewa.

“Ina zakujo”.

Cikin sha?uwa Bashir yace.

“Adda Asma'u ce ta matsa mana da kira wai muje mu amso mata ?inkunanta”.

Kai jinjina musu, daga nan ya nufi cikin ?akin.


Kana suka juya da alamu aikan zasu tafi.


Ahankali Moddibo ya shiga Falon bakinsa ?auke da sallama.


A hankali ya lumshe idanunsa kana ya bu?esu sabida hango Khausar kwance bisa 3 sitter. Falon shiru ba kowa sai sassayan ?amshi da sautin TV can ?asa da ake addu'o'in azkar.


A hankali idanunsa suka suke yawo a kanta tana bacci cikin kwanciyar hankali wanda ga duk kan alamu tana jin dadin bacci..

Sai kuma plate dake gabanta da cup wanda ke da guntun tea a ciki sai plate ?in dake da alamun indomei ne taci a ciki kafin tayi baccin.


Anutse ya ?ara sa tsakiyar Falon tare da zama agefenta daga ?asa ahankali ya ?aura hannunsa dai-dai kan fuskarsa kana yasa babban yatsansa kan gashin girarta ya kwantar.

Ahankali ta fara jin alamunsa akusa da ita yayin da take zu?an ?amshinsa ahankali ta bu?e ido ta kallesa fuskar ya shafa cikin wata sanyayyar murya yace.

“Barka da safiya me kyau ko Babu kwalliya”.

Idanunta ta sake lumshe jin yanda sautin muryansa ya ratsa ainihin ?o?on zuciyarta.

Moddibo kuwa ahankali ya kamo tafin hannunta tare da ?aurawa asajensa kana ya motsa la??ansa tare da cewa.

“Na kasa juriya rai kin ka kwana tun jiya”.

Da wani irin sauri Khausar ta dam?e hannunsa dake cikin nata jin wani irin nutsuwa da farin ciki. cikin nutsuwa da za?in muryansa ya cigaba da fa?in.

“Ko rufe ido nayi kece  ka?ai nake gaaaani kin wadaci zuciyata ba wacce zata rarrafo”.

Hannunsa ya mayar kan lips ?in ta yana shafawa ya cigaba da cewa.

“Tattalinki zan kamar ya ?wai”.

Cikin jin da?i ta matso da kanta ta ?aura asaman tafin hannunsa cikin tarin ?aunarta ya kashe mata ido ?aya tare da cewa.

“Duk abinda kin kaso akwai, babu wacce zata ji da kai gareni dan ni ina da Gimbiya”.

Da hannu ta nuna kanta alamar Ni ya gya?a mata kai yana shafa sumar kanta yace.

“In kiraki Layla ne ko Majnuniya”.

Ahankali ta ?an mike tana jin wani irin farin ciki da nutsuwa yayin da wani irin ?aunarsa ke fusganta ganin yanda ta kwanto jikinsa ya sanya shi kuma ahankali ya janyota tare da rungumeta tare da man....



No comments