Sakayyah Book 2 Page 3

 



                


           
By



       *GARKUWAR
MARUBUTA**SAKAYYAH book 2..... Page 3*



              Na



*Aysha Aliyu Garkuwa*



 



 



*LITTAFIN SAKAYYAH DAI NA KUDINE KO KIN GANSHI A WASU
WURAREN DA BA WURINA BA TOH NA SATANE KI BIYA KI KARANTA CIKIN AMINCI BABU
HAƘƘIN WANI A GANKI LITTAFIN SAKAYYAH 1K NE KACAL DUK DA YAWANSA DA DAƊINSA
DUBU ÆŠAYA NEFA KACAL, ki biya dubunki É—aya ki karanta maimkyau ba
sallake-sallake babu kin samu wasu PAGE É—in baki samu wasuba ki karanta abinki
one by one tura kuÉ—in samun damar karantawa ta asusuna na GTBank. 0661110170
GTBank AISHA ALIYU GARKUWA sai ki turo min shaidar biyanki ta WHATSAPP
09097853276 sai in tura miki karanta lfy lafiya. Mu guji yaƙin wani duk
ƙanƙantarsa domin na watan nan dai na Allah ya isane atoh*



 



Towel din na sincewa ya zame yayi ƙasa, manyan caɓɓullenta
masu haske da sheƙi suka bayyana a fili, yayinda ita kuwa ta zame tayi ƙasan
cikin jin zafi da raÉ—aÉ—i ta guiwowinta da suka bugu tayis É—in ta runtse
Idanunta cike da raki tace.



“Washhh! Allah Mommy na”.



 



A can cikin daki kuma



Kallon Asma'u Mommy dake ninke kaya tayi kana tace.



“Asma'u ki kai masa abin taÉ“a wa yanzu zan fito”.



Kai Asma'u ta gyaÉ—a tare da cewa.



“Toh Mommy”.



Kana ta fita.



Moddibo kuwa baki daya abinda ya faru akan Idanunsa ya faru
cikin wani irin yanayi ya ware manyan idanunsa dake É—auke da launin Ja akan
tantsama-tantsaman caɓbulenta da suke tsaye cirko cirko dasu masu masifar haske
da sheƙi kana kansu sunyi ja sai sheƙi da ɗaukar ido suke haka zalika har ramin
cibiyar ta yana É—an iya hangowa.



 Atake yaji zuciyarsa
da A ɗinsa sunyi wani irin harbawa da masifaffen ƙarfi tamkar zasu fito waje ya
taka rawa.



Cikin  wani irin sauri
ya matse ƙafafunsa da masifan ƙarfi kana ya shiga ƙoƙarin rintse idanunsa da
don janyesu daga kan abinda ke ƙoƙarin tafiya da nutsuwarsa da kuma numfashinsa
amma baki ɗaya ya kasa janye Idanunsa dake kan manyan caɓɓullen ta dake neman
zautar dashi bare yayi nasarar kawar da kansa.



 



Akuma dai-dai lokacin idanun Asma'u data fito yanzu suka
sauƙa akan Khausar dake kwance ƙasa cikin sauri ta nufi kanta tana faɗin.



“Innalillahi wa'inna ilahi rajiu'n sannu Khausar”.



Khausar kuwa jin Muryar Asma'u yasa tayi saurin É—ago kanta
Atake Idanunsu suka sarƙafe dana Moddibo daya wani irin zuba mata mayatattun
idanunsa da suka sake canza launi ko ƙyiftawa ba yayi sai lips dinsa da suka
fara rawa kar-kar.



Cikin wani irin yanayi na tsananin kunya da zafi Khausar
tayi saurin janye Idanunta daga nasa ta mayar ganinta dai-dai inda ya tsiwara
Ido cike da masifaffen kunya ta rintse Idanunta ganin yadda ya tsare.



Ƙirjinta Ido musamman saman Nipples ɗinta da sukayi ja suna
tsaye cir dasu tamkar zasu tsole masa ido.



Asma'u kuwa na ƙarasawo tayi saurin sanya hannunta tare da ɗagota
kana tace.



“Subhanallah Khausar sannu”.



Cikin wani irin karfi mai haÉ—e da kunya Khausar ta janyo
towel ɗin sama tare da miƙewa da gudu ta koma Bedroom ɗinta yayin da zuciyarta
ya cigaba da bugawa da masifaffen ƙarfi kana gaba ɗaya ilahirin jikinta na rawa
babu kalmar da take maimaitawa face Innalillahi wa'inna ilahi rajiu'n,  jingina bayanta da jikin wodurob tayi cikin
tsanananin kunya da takaici gami da tsoro still jikinta na cigaba da rawa.



Asma'u kuwa bayan Khausar tabi ganin yanda ta jingina da
jikin wodurob baƙi ɗaya ilahirin jikinta na rawa yasa cikin sanyin murya Asma'u
tace.



“Sannu Khausar”.



Kallonta kawai Khausar keyi.



Asma'u kuwa murmushi ne ya subce mata ganin yanda gaba É—aya
ilahirin jikinta ke rawa, sai kuma ta tuna yanda. Moddibo ya zubawa Khausar ido
yana kallon Breast É—inta tamkar wani zautacce sai kuma ta tuna yanda jikin
Khausar ke rawa yana wani irin tsuma bisalamu gani take kamar mafarkine haka ne
yasa Asma'u sakin.



 Dariya tare
ƙyalƙyalewa har tana dafe gefen cikinta, kana ta cigaba da ƙyalƙyala dariya
tana nuna Khausar da hannu.



 



Khausar kuwa Ido ta zubawa Asma'u  madadin haushin dariyar da Asma'u ke mata da
ji ciwon guiwowinta keyi ta sinci kanta da zubawa Asma'u ido kana aranta tace
Allah sarki Asma'u rabon da inga dariyar ki haka tun kan a sace Yah Jameel sai
yau,  hakan yasa ta gyara tsayuwarta tare
da sake É—aure towel É—inta da kyau Asma'u kuwa dariya ta cigaba dayi harda
hawaye da zaran ta tuna yanda Moddibo ya kafe kirjin Khausar É—in da ido da kuma
yanda Khausar ta zare ido sai ta sake ƙyalƙyalewa da dariya.



Cikin sanyin murya me É—auke da tsoro da kuma kunya tace.



“Kin gama dariyar!?”.



Kallon ta Asma'u tayi still tana riƙe da cikinta kana da
murmushi afuskarta tace.



“Ikon Allah lallai Yah Moddibo Yayi farin gani”.



Harara Khausar ta watsa mata tare da tura  bakinta kana tace.



“ÆŠan Iska kawai harda wani tsayawa ya tsura min ido sai kace
maye, wato ya samu gani na bati ko? toni dai Yaseen ban yafe ba ato”.



Dariya Asma'u ta kuma ƙyalƙyalawa dashi ganin yanda Khausar
tayi kicin-kicin da fuska kana har zuwa lokacin jikinta bai daina rawa ba.



Ahankali Khausar ta zauna gefen gado tare da kallon Asma'u
da har zuwa lokacin fuskarta É—auke da murmushi tace.



“Tukunna ma wai meye kawoshi gidan mu har cikin falon Mommy
na!?”.



Zama Asma'u tayi agefenta tare da cewa.



“Wajenki yazo”.



Wani kallo Khausar ta mata tare da É—age girarta na dama
tace.



“Wajena kuma lallai ya kama tashar da ba Passenger. Dan
wallahi babu inda zan fita ya samu damar ƙare min kallo dan yanzu ko ariga ya
gani nasan zai iya siffanta kamannin su”.



Wani sabon dariya Asma'u ta fashe dashi tare da faÉ—in.



“Um-um Fattanah banda dai sharri kallon second nawa ya musu
da har zaki ce zai iya siffanta wa a'a kin manta drawing zaiyi kamar ba shiba”.



Duka Khausar ta kai mata cikin Sauri Asma'u ta kauce tare da
cewa.



“Ke kuwa abin kallo ya samu ai dole abawa Ido hakkinsa”.



 



Anutse Mommy ta fito daga Bedroom tare da kallon Moddibo da
har zuwa lokacin Idanunsa ke kan inda Khausar ta faÉ—i cike da kulawa tace.



“Maraba Moddibo”.



Jin muryan Mommy ya ratsa dodon kunnensa yasa yayi saurin
lumshe idanunsa da sai yanzu ya samu dawowa nitsuwarsa matse jikinsa yayu tare
da jan ajiyar zuciya kana ahankali ya fesar da wani numfashi mai Masifarr
nauyi  mai É—auke da wani irin yanayin na
tsananin matsuwa.



Kana cikin sanyi ya sake sunkuyar da kansa ƙasa yayin da ya
sake matse muhallinsa da yaji yana neman fallasashi cikin sanyun murya yace.



“Ina yini Mommy ya gida fatan mun same ku lafiya? Ya hakurin
rashin Ramadan”.



Kai Mommy ta gyaÉ—a tare da cewa.



“Lafiya lau Alhamdulillah haÆ™uri ya zama dole”.



 



“Allah ya jinÆ™asa da rahama”.



 



“Amin ya Allah, ai LamiÉ—o ya gayamin kunzo ta'aziyar ne kuka
samu labarin Jameel shiyasa baku isoba”.



Cikin nitsuwa yace.



“Eh”.



Sassayan numfashi Mommy ta fesar kana tace.



“Ya karin haÆ™urinmu.da wajensu Ummi?”.



Kansa a ƙasa yace.



“Alhammadullih. Ummi na lafiya tace ma agaisheki".



Mommy kuwa kallon falon tayi tare da Kallonsa kana tace.



“A'a Ina su Asma'u kuwa?”.



Cikin sauri Raudat dake tsaye bayan Kushin tace.



“Mommy Adda Asma'u 
tana É—aki Addah Khausi kuma tana ta dariya”.



Jin haka yasa Mommy ta É—aga sautin Muryanta tare da cewa.



“Asma'u”.



Cikin sauri Asma'u ta fito tare da cewa.



“Na'am Mommy”.



Ahankali Mommy ta kalleta tare da cewa.



“Asma'u kinzo kin bar baÆ™o shi kaÉ—ai ko ruwa baki kawo masa
ba?”.



Cikin sauri ta nufi hanyar kichen tare da cewa.



“Toh Mommy bari na kawo masa”.



Ta faÉ—a tare da shiga kichen ta buÉ—e fridge kana ta É—auki
Plate tasa masa ruwa da exotic ta fito ta ajiye masa agabansa kallonta Mommy
tayi tare da cewa.



“Ina khausar kuma?”.



Satan kallon idon Moddibo Asma'u tayi sai taga hankalinsa na
kan inda Khausar ta faɗi har yanzu bai cire idoba, cikin ƙasa da murya tace.



“Mommy khausar  fa
tace baza ta fito ba!”.



Kallon mamaki Mommy tayi mata kana tace.



“Ha'a baza taxo ta Gaishe da Malamin su ba kuma?”.



 



Kai Asma'u ta gyaɗa tare Da yin ƙasa da kanta tace.



“Eh Mommy faÉ—uwa tayi kuma taji ciwo a Ƙafarta”.



Kai Mommy ta gyaÉ—a tare da faÉ—in.



“Toh bari Inje in ganta”



Anutse Mommy ta nufi É—akin bakinta É—auke da sallama ta shiga
a inda Asma'u ta barta azaune anan Mommy ta shigo ta sameta bata ko motsa ba.



Ahankali Mommy ta zuba mata ido ganin yanda ta lumshe
Idanunta tare da rungume hannunta aƙirji har zuwa lokacin towel ne ajikinta
kana zuciyarta na cigaba da bugawa da masifar ƙarfi cikin sanyi murya Mommy
tace.



“Khausar baza ki fito ki Gaishe da Malamin kuba”.



Langwaɓar da kai Khausar tayi tare da Shagwaɓe murya kana
tace.



“Mommy faÉ—uwa fa nayi kuma naji ciwo aÆ™afa na bazan iya fita
ba”.



Girgiza kai Mommy tayi tare da É“ata fuska kana tace.



“A'a sai kin fita ya za ayi Malamin ki yazo kuma kice baza
ki fita ki Gaishe sa ba kema kinsan bai dace ba! Kuma ma ta'aziyyar Ramadan
yazo mana fa”. Ta faÉ—i hakan dan ita a tunaninta gaisuwar Ramadan É—in yazo
musu.



Saurin Kallonta khausar tayi tare da yin Rau-rau da ido
Muryanta na rawa tace.



“Don Allah don darajar Manzon Allah (S.A.W) Mommy ki bari ba
sai nafi ta ba. Ni dai gaskiya bana son fita Mommy kawai ki barni ai mun
gaisama fa”.



 



Cikin tsira mata ido Mommy ta jingina bayanta da jikin ƙofar
kana babu walwala afuskarta tace.



“Kin tabbata?”.



Kai ta gyaɗawa Mommy ba tare da tace Uffanba saima ƙasa da
tayi da kanta tana wasa da yatsun hannunta tare da mgnar zuci.



Aiko mungaisa tunda har abuna ya gani.



Dai-dai lokacin Asma'u ta shigo kallon Mommy tayi kana ta
kalli Khausar dake wasa da yatsun hannunta tace.



“Mommy faÉ—uwa tayi agaban sa kuma har towel É—inta ya since”.



Cikin sauri Mommy ta kalli Khausar tare da cewa.



“Subhanallahi to keme Khausar bakya girma ya za ayi kiyita
guje-guje daga ke sai towel wannan abun kunyar har ina ace ke dai har abada
bazaki nitsuba mitsee Allah ya kawo miki nitsuwa”.



Marairaice fuska Khausar tayi tare da tura ƙaramin bakinta
kana tace.



“Mommy Raudat fa nabi zan kama shegiyar yarinyar nan taja na
fadi agaban wani kato ai yau saina mata dukan tsiya”.



 



Girgiza kai Mommy tayi tare da gyara tsayuwar ta kana tace.



“A'a babu ruwan Raudat ai da kin bari sai abita ahankali a
lallaɓa ta amma yanzu kin jawa kanki kunyar babu gaira babu dalili saboda
shirmen ki na banza da wofi sakariyar banza ke har abada bazaki dena rawar
kaiba”.



Fuska Khausar ta ƙwaɓe tare da tura madedecin bakinta gaba
still Hannunta na ƙirjinta arungume gani take da zaran ta cire hannunta Moddibo
zai sake ganinsu.



Mommy kuwa kofa ta nunawa Khausar babu walwala atare da ita
tace.



“Ki tashi kije ku gaisa ai baza ma zakiyi ba da zaran kun
gaisa zaki dawo”.



Ware ido Khausar tayi tare da Rau-rau da ido Atake hawaye
suka fara zubowa daga Idanunta Shar-shar-shar cikin muryan kuka tace.



“Allah Mommy ni dai bazan jeba ya ganni ahaka wallahi kunyar
ganinsa nakeyi, kuma shima nasan yanzu kunyar gani na yake dan Allah ki barni”.



Ajiyar zuciya Mommy ta sauƙe tare da cewa.



“Toh shikenan”.



 Sai kuma ta maida
kallonta kan Asma'u dake murmushi ƙasa-ƙasa tace.



“Asma'u amma lafiya dai ko?”.



Kai Asma'u ta gyaɗa tare da ƙaƙalo murmushi tace.



“Eh lafiya Mommy ba komai bakomai dama munje unguwa ne shine
muka biyo ta nan É—in”.



Ta faÉ—a dan tasan da zaran ta sanarwa Mommy dalilin zuwansu
zata faÉ—awa Ummi Ummi kuwa zata hanasu bin cike akai.



 



Asma'u kuwa kallon Khausar dake ta faman damƙe towel tayi cikin
sigar zolaya tayi ƙasa da murya yanda Mommy dake fita daga ɗakin baza ta jiba
tace.



“Toh Madam Fattanah ai sai atashi asa kaya kada ahukunta
towel da baiji ba bai gani ba”.



Harara Khausar ta watsa mata tare da tura bakinta kana tace.



“Ai wallahi ya kalli Wuta bal-bal dan ba yafewa zanyi ba
kawai ya cuceni ya riga mijina kallon abu mai daraja da farashi”.



Ware ido Asma'u tayi tare da ƙyalƙyalewa da dariya kana
cikin ƙasa da murya tace.



“Wallahi Khausar kinfi Æ™arfina”.



Saurin juyowa Mommy dake bakin kofar tayi tana kallon
Asma'u  domin ita ma rabon da taga
dariyar ta tun kafin ɓatan M Jameel Ajiyar zuciya ta sauƙe tare da cewa.



“Asma'u kin bar Moddibo shi kaÉ—ai afalo kuma kinga Khausar
ba fita zata yiba taho mu fita”.



 



Ahankali Asma'u ta tsaida dariyar ta tare da gyaÉ—a kanta
cikin Muryan ta dake É—auke dariya tace.



“Toh Mommy”.



Sannan ta juya ta fiye bayan ta É—agawa Khausar hannun.



 Ahankali Asma'u ta
fita fallon tare da kallon Moddibo daya tsirawa waje ɗaya ido still ƙafafunsa
amatsa yayin da Lips É—insa suka motsawa ahankali.



Cikin sanyin murya Asma'u ta tsaya daga gefensa kana tace.



“Yah Moddibo Khausar fa tace baza ta fito ba”.



Ajiyar zuciya ya sauƙe cikin muryarsa da yasake sanyi fiye
da da yace.



“Toh shikenan bari mu tafi”.



Ya ida maganar tare da miƙewa.



Dai-dai lokacin Mommy ta ƙaraso wanjesu cikin sauri yayi
ƙasa da kansa kana yace.



“Toh Mommy bari mu tafi”.



Cike da kulawa Mommy tace.



“Toh mungode Moddibo Allah yasaka da alkhairi ka gaida
Mutanen gida”.



Kai ya gyaÉ—a tare da cewa.



“Zasuji”.



sannan suka fice.



 



Acan gidan Hajiya Lami kuwa zaune suke tare da Samira afalon
ƙaramin tsaki Hajiya Lami taja tare da kallon Samira kana tace.



“Boka Kar'uzu yace tun ranan can zai zo gashi har yanzu bai
zoba yau kwana uku kenan”.



Kai Samira dake sanye cikin riga da skirt na Atamfa É—inki ya
zauna É—ass ajikinta saman Breast É—inta sun fito ta waje ta gyaÉ—a tare da zare
ido cike da damuwa tace.



“Toh Mommy Meyesa Kar dai ya fasa bazai yi mana aikin
bane?”.



Girgiza kai Hajiya Lami tayi kana tace.



“Kada ki damu gobe da wuri zan koma wajensa”.



Cikin sauri Samira ta gyaÉ—a Kai tare da faÉ—in.



“Aikuwa dai Mommy gwara ki koma ayi magana  domin Moddibo shine rayuwata bazan taÉ“a
rayuwar farin ciki ba idan har baya tare dani”.



 



Kafin Mommy tace wani abu suka jiyo sautin wata mahaukaciyar
dariya mai kama da gurnani da kuma kukan baƙar jaka.



Cikin sauri da alamun razani suka juya tare da kallon bakin
ƙofa wani gauron numfashi Hajiya Lami ta sauƙe tare da washe baki cike da farin
ciki tace.



“Maraba da zuwa Boka Kar'uzu Uban bokaye La'anannen Uban
La'anannu Mugu uban mugaye tsinanne Uban tsinannun yanzu muke maganar ka”.



Boka Kar'uzu kuwa cike da jin daÉ—in kirarin da ta masa ya
sake kecewa da wata mahaukaciyar dariya me gigita lissafi kana cikin muryarsa
mara daÉ—in Amo yace.



“Nayi tafiya ne Aljani É—an JaÆ™unana mai Æ™aho da jela ya nemi
ganina abirnin Sin naje nayi kwana uku yanzun dawowa na nace barin nazo in fasa
Æ™uruciya”.



Cike da farin ciki Hajiya Lami tace.



“Toh sannu Boka”.



Cikin razananniyar muryarsa mai sa É—imuwa yace.



“Ina ne masauÆ™i na bana son É“ata lokaci”.



Cikin sauri Hajiya Lami ta mike tare da ratsa gefensa ta
wuce sannan ya biyo bayanta kai tsaye BQ su tanufa dashi har bakin ƙofar ta
ƙarasa tare da cewa.



“Ga nan masauÆ™in ka sannan yanzu zan turo Samira ta kawo
maka abinci.



Kai ya gyaÉ—a kana cikin tsawa yace.



“Maza ki juya ki koma da baya har ki isa É—akin ki”.



Da sauri ta juya ta fara tafiya shi kuma ya buɗe ƙofar ɗakin
ya shiga.



 



Ido ya tsirawa dakin babban falo dake É—auke da kujeru bakwai
masu kyau kana ga Canies Capet a ƙasa ga TV plasma dake manne da bango ga kuma
Cottons masu kyau jinjina kai yayi tare da nufar Bedroom din nan ma Komai
akimtse ga Lafiyayyan Italian bed da sha shimfiÉ—a na alfarma Atake ya kece da
wata mahaukaciyar dariya tare da bubaga ƙafarsa a ƙasa acikin ransa yace yau
Nine Boka Kar'uzu acikin wannan ƙayataccen masauƙi na alfarma tare da
Santaleliyar budurwa tunda yake bai taɓa samun Santaleliyar budurwa da zaisa
fasa É—anye budurcinta kamar wannan ba, gata É—anya sharaf ta nuna da kyau tuna
hakan yasa ya sake kecewa da wata dariya



 



Hajiya Lami na shigo falonta ta sauƙe ajiyar zuciya mai
nauyi kana cike da farin ciki ta kalli Samira data zabga Uban tagumi da hannu
bibbiyu tace.



“Yawwa Samira É—auki abincin dake Warmers É—in can ki kai
masa”.



Cikin yanayin rashin gamsuwa da damuwa Samira ta É—ago kanta
tare da kallon Hajiya Lami tace.



“Mommy ki kallin jikinsa kuwa tamkar mahaukaci har wani
bashi-bashi da warin kwata yake sai wani shegen turare mai masifar hawa kai
dake tashi ajikinsa sannan kinga kansa kuwa!?”.



Sake baki Hajiya Lami tayi tana kallonta kafin tace.



“In dai har kina son burinki ya cika to ki rufawa kanki
asiri ina ruwanki da shigarsa ta mahaukata ke dai burinki ya cika”.



Numfashi Samira ta fesar tare da cewa.



“Amma Mommy tsoro nake ji kinsan ban taÉ“a yi ba kuma naji
wata Æ™awarmu da tayi Aure tace da zafi”.



Girgiza kai Hajiya Lami tayi tare da sassauta murya tace.



“Ƙarya ta miki ba wani zafi sannan kuna yi da safe zai baki
magani ba wani zafi da zakiji saima daÉ—i in ba sa'a ba ko an gama na maganin ma
kice ya Æ™ara miki”.



Ta ida maganar tana Æ´ar dariya irin talalatattun iyaye
marasa kan gado.



 



Girgiza Kai Samira tayi cikin tsinkewar zuciya da fargaba
tace.



“Ni dai wallahi Momcy ina tsoro gaskiya zuciyata tsinkewa
take”.



Harara Hajiya Lami ta watsa mata sai kuma tayi saurin
sassauta Muryanta tace.



“Kenan bakya son Moddibo sannan bakyason burinki ya cika
tunda har kike wannan É—ari-É—arin”.



 



Cikin sauri Samira ta kalleta kana tace.



“A'a Mommy Ina son shi mana, sannan ina son in auresa kinsan
bani da burin daya wuce in Mallakesa amatsayin mijina”.



Gyara tsayuwa Hajiya Lami tayi kana tace.



“Toh da dai yafi miki ki cire duk wani tsoro da fargaba”.



Cikin sanyin ta gyaÉ—a kai.



Juyawa Hajiya Lami tayi jin wayarta na ruri tana É—agowa taga
Hajiya Bunayya murmushi tayi tare da Picking ta kai kunnenta.



 



Batare da Hajiya Bunayya tayi sallama ba tace.



“Hajiya Lami wai har yanzu Boka Kar'uzu bai zoba!?”.



Dariya Hajiya Lami tayi kana tace.



“Yazo amma bai daÉ—e ba kinga yanzu na nake Æ™oÆ™arin tura Æ´ar
taki ma amma ta tsaya nuÆ™u-nuÆ™u wai tsoro takeji”.



Fuska Hajiya Bunayya ta É“ata tare da cewa.



“Maza bata wayar kaji min shashashar yarinya”.



Miƙawa Samira wayar Hajiya Lami tayi kana tace.



“Toh gata”.



Cikin sassauta murya da lallashi Hajiya Bunayya tace.



“Samira Æ´ar Albarka kada ki damu kije ba zaki ji zafi ba,
kuma yana gamawa zai baki magani ki rinƙa tsarki da shi zaki ji lafiya lau baki
da wata matsala”.



 



Cikin rawan murya da tarin damuwa Samira tayi rau-rau da ido
kana ta kalli Hajiya Lami dake sakar mata murmushi ta haÉ—iye wani abu da kyar
kana tace.



“Ummah to Budurcina fa idan nayi Aure Moddibo ya sameni ba
amatsayin cikakkiyar budurwa ba fa?”.



Cikin sauri Hajiya Bunayya ta katseta da cewa.



“Kaji shashasha Sokuwa yaushe zai gane ai Boka zai baki
maganin da zai haÉ—e Budurcinki ki dawo har kinfi da ma”.



 



Samira kuwa cikin tsinkewar zuciya da tsoron abinda zai faru
tace.



“Toh shikenan Ummah amma wallahi tsoro nakeji kada yamin da
zafi”.



Sake sassauta murya Hajiya Bunayya tayi tace.



“Haba Samira kada ki bani kunya mana, ina miki kallon wayayyi
ya Meye abin tsoro yara nawa da basu kaiki shekarunki ba aka musu aure har suka
haihu amma ke akan Æ™alilan abu kike tada hankalin ki”.



Siririn tsaki Hajiya Lami taja tare da Amsar wayar ta katse
kana ta fuskanci Samira Babu walwala atare da ita tace.



“Kinga fa Samira kada ki É“ata min lokacin sai kace wacce za
akai anyanka Meye abin tsoro acikin dan wannan abin amma kin tsaya rawan jiki
na babu gaira babu dalili ke adole tsoro kike ji”.



Jin abinda Hajiya Lami tace.



Yasa Samira tayi narai-narai da Ido jikinta na kyarman tsoro
tace.



“Shikenan Mommy kada afasa zanje amma wallahi ni dai ina
tsoro kada ya kasheni”.



Sassauta murya Hajiya Lami tayi tare da shafa kanta tace.



“Kada ki damu ai na faÉ—a miki babu zafin da zaki ji yanzu
kije kiyi wanka”.



Fuska Samira ta yamutse tare da taɓe baki tace.



“Lallai ma Mommy wani wanka zanyi bayan shi wari yake nikam
na tafi kuma wallahi idan naga bazan iya ba guduwa zanyi”.



Ta faÉ—a tare da shiga kichen ta jera kayan abincin ta fita
kai tsaye BQ ta nufa tana zuwa ta tura ƙofar ta shiga.



 



Dai-dai lokacin Boka Kar'uzu ya fito daga Bedroom din ya
tsaya atsakanin falo da Bedroom ya ƙura mata Ido kana ya kece da wata
mahaukaciyar dariya na nasara.



Cike da tsoro da tsinkewar zuciya Samira taja baya zuciyarta
na bugawa da wani masifaffen ƙarfi yayinda zuciyarta ke tashi saboda wani
hamami-hamami gafi-gafi da yake.



Cikin sauri ya nufi inda take tare da karɓan Tray abincin
hannunta ya ajiye akan stool dake tsakiyar falon kana ya kamo hannunta na dama
tare da Ɗaurawa akan ƙazamtaccen abunsa kana yace.



“Kinji ko wannan shine mahaÉ—in aikin ki kuma cikar burinki”.



 



Zare ido Samira tayi cike da tsoro jin yanda  abu mai kama data baÆ™ar jaka ke tsaye  lokaci É—aya jikinta ya shiga rawa da masifar
Æ™arfi yana bada sautin  dib-dib.



Girgiza mata kai yayi kana cikin muryarsa mara daÉ—in amo
yace.



“Ki kwantar da hankalin ki”.



Ya faÉ—a tare da janyota jikinsa ya rungumeta tare da tura
kabcecen hannunsa acikin rigarta ya kamo caɓɓullen da ƙarfi, cikin sauri ya
runtse Idanunsa tare da cewa.



“Wayyo!Tabbas burinki zai cika domin Dan Ƙundalo na tare
damu tabbas dashi za ayi wannan aikin mai tarin ganima”.



Samira kuwa yana matseta ajikinsa taga sun koma Bedroom.



 



Lokaci É—aya jikinta ya fara rawa cike da masifar tsoro daya
lulluɓe ta cikin rawan murya me ɗauke da tashin hankali tace.



“Nifa tsoro nakeji”.



Cikin wani irin yanayi daya fara shiga ya kece da
mahaukaciyar dariya daya bayyanar da korayen haƙoransa masu kama da gantsakuka
kana ya buɗe wangamemen bakinsa wanda laɓɓansa na ƙasa duk ya gutsutstsire yayi
ja ba kyan gani yace.



“Kada ki damu ba zaki ji zafi ba kicire tsoro ki samu biyan
buÆ™atar ki”.



Ƙasa cewa komai Samira tayi amma baki daya ilahirin jikinta
rawa yake Shi kuwa Fatarin jan ƙyallen dake jikinsa ya ɗaga sama.



 



Samira kuwa cikin sauri ta toshe hancinta da masifar É—oyin
da yake kana ta runtse Idanunta ganin yanda zugururunsa mai kama dana jaki ke
harbin Iska yana tsirtar da wawwaran ruwa.



Dariya yayi sai dai wannan karon bamai ƙara bane kana yace.



“BuÉ—e Idonki ki gani wannan shine zai zama cikon burinki na
mallaka miki shi ki juya shi son ranki wannan shine zai zama makamar aikin ki”.



Girgiza kai Samira keyi cike da tsoro da tashin hankali baki
ɗaya ilahirin jikinta rawa keyi duk da cewa bata taɓa kallon surar Namiji ba
amma tasan baza ataÉ“a samun namiji mai 
irinsa ba mutun kamar jaki ko doki kama aljani.



 



Bai damu da yanayin tsoron da take ciki ba ya sanya hannunsa
ya keta rigar dake jikinta kana ya kai wawakeken bakinsa kan kirjinta ya
kamo  ya zuÆ™a da Æ™arfi.



Cikin tsanananin jin zafi Samira ta runtse Idanunta domin ji
tayi tamkar ya zuƙo wani abu daga ƙwaƙwalwar kanta kana Atake taji wani
masifaffen abu ya diro mata.



Cikin wani irin yanayi na 
begen tsafi daya cusa mata, tasa tafin hannunta acikin dugujejen sumar
kansa mai kama da kazar bingi-bingi saboda yanda yayi cibir-Cibir ga
Bushesh-shen ganye ta tura yatsunta aciki duk da kuwa tsoro da take amma
tsafin  da ya mata ya danne tsoron.



 



Cikin wani irin yanayi Boka Kar'uzu ya miƙe tare da yage
Fatarin jikinsa yayi wurgi dashi kana ƙwayoyin Idanunsa suka sauya launi zuwa
wani iri su ba baƙi ba su ba kaba domin duk lokacin da zaiyi Sex da Shaiɗanun
aljanunsa sukeyi.



Samira dake kwance cikin tsanananin tsoro take kallon abun
Jaki ta haÉ—iye wani abu mai masifar É—aci.



Hawa gadon Boka Kar'uzu yayi tare da yaga Skirt din dake
jikinta murmushin mugunta yayi dan sanin cikakkiyar budurwa wacce bata taɓa
kusantar wani É—a na miji ba.



Murmushin jin daÉ—in 
yayi tare da kamo lalatarsa dake tafe da gazantaccen yanayi  ya nufeta tare lalatata da duka Æ™arfinsa duk
da  yanayin Æ™anÆ™antar ta.



 



Cikin wani irin Masifaffen zafi da raÉ—aÉ—i da azaba mai
gigitarwa daya ratsata tun daga babban yatsanta har ƙwaƙwalwar kanta ta saki
wani azabebben Ihu mai tafiya da numfashi.



 



Cikin sauri Hajiya Lami dake zaune a falonta ta miƙe cike da
farin ciki ta ƙyalƙyale dariya kana tace.



“Alhamdulillah aiki ya kammata”.



_(Wa'iyazi billah shashashar Uwa amaimakon taji baƙin ciki
da takaici Ƴarta ta rasa abu mafi muhimmanci da daraja arayuwarta amma saita ɓige
da dariya burin Æ´arta zai cika bisa hanyar saÉ“on Allah”.



Acan É“angaren Samira kuwa Baki É—aya ilahirin jikinta rawa
yake yayin da hawaye ke kwaranya daga idanunta.



Boka Kar'uzu kuwa wani irin kuka da gurnani mai kama da
kukan halittun daji iri daban daban yake tunda yasa kansa ajikinta yake wani
irin kumbura yana sake girma da zaran ya ritsata zataji har tsakiyar
maƙogoronta saboda abu na shaiɗanu cikin tsanananin farinciki da yake ji ya
cigaba da kukan jaki yana haɗawa dana kare yana keta ƙuruciyarta kana yana sake
lalata mata ƙuruciya da gazantaciyar ha'ittarsa da buɗata lokaci ɗaya.



 



Samira kuwa baki É—aya ta fita hayyacinta cike da azaba ta
suma Boka Kar'uzu kuwa bai damu da hakan ba yasa tafin hannunsa ya É—agota tare
da manna wargajejen bakinsa akan nata kana ya sake azama ajikinta wani dogon
numfashi Samira taja cike da fitar hayyaci ta zuba Idanunta acikin nasa wanda
kallo É—aya zaka musu kasan bashi kaÉ—ai bane yana tare da aljanu. cikin azaba ta
shiga ƙoƙarin janye bakinta acikin nasa amma ta kasa haka ya cigaba da lalatata
cike da mugunta, a haka numfashinta ya É—auke ta sake suma.



 



Acan É“angaren Moddibo kuwa kwance yake rub da ciki akan
makeken gadonsa Idanunsa abuɗe sun sake ƙanƙancewa kana sunyi ja da zaran ya
lumshe idanunsa kyawawan caɓullen Khausar yake gani ciki. Wani irin yanayi yasa
hannunsa na dama ya damƙe saman maransa tare da taune Lip ɗinsa na ƙasa.



 Aransa ya tuna yaushe
rabon daya kasance cikin irin wannan yanayin tun kafin  a sace J É—insa yau Kimanin wata biyu kenan
amma yau tunda Idanunsa sukayi arba da  
Khausar A ɗin sa ya miƙe ya tsaya wani irin masifaffen Sha'awa ya taso
masa juyi yake akan gado yana murƙususu jin wani irin azabebben ciwon mara baki
daya bashi da damar runtse Idanunsa daya runtse zai buɗe saboda ƙirjin Khausar
dake masa gezo.



 



AÉ“angaren Boka Kar'uzu kuwa haka ya cigaba da lalata Samira
Yana cakuɗa ta domin ji yake tamkar ana ƙara masa ƙarfi da kuzari ne Samira
kuwa data suma zata sake farfaÉ—owa da kanta sabida azaba.



MiÆ™ewa Boka Kar'uzu yayi tare da sakin  kukan kuliya.



Cikin tsanananin azaba 
Samira ta farfaɗo tare da ƙwalla ƙara da muryanta daya dishe da kuka
kana ta sake sumewa.



Boka Kar'uzu kuwa haka ya cigaba da abar jakarsa   sai yayi kamar zai barta sai ya sake
addabarta still hannunsa na kan ƙirjinta yana dirzawa da azaban ƙarfi.



Abu tun misalin ƙarfe Sha ɗaya na dare boka Kar'uzu ke
azabtar da Samira har Misalin ƙarfe shida na safe dai-dai lokacin ta sake suma
haka ya cigaba da abu daya duk bedsheet din ya jiƙe da jini da Sparm miƙewa
yayi  ya fara zubar da wani irin abu daka
gani zakasan bana mutum kaÉ—ai bana da akwai na aljanu aciki tun yana zubawa
acikin jikinta har ya jakar abunshu waje 
yana bin duk ilahirin jikinta dashi zuwa lokacin har ta sake farfaÉ—owa
sai dai bata da kataɓus ɗin motsa jiki ta ta dawo tamkar gawa sai numfashin
kawai da take kana tana kallon yanda yake shash-shafa jikinta zuwa saman
ƙirjinta da taji tamkar ana soka mata allura runtse Idanunta tayi da karfi
asanda yakai hannunsa inda ya illatata yana shafawa saboda wani azabebben zafi
har tana jin yanda yake kumbure saboda azabar daya shayar mata.



Ahankali ta buÉ—e Idanunta ta kalli yanda hannunsa na dama ke
riƙe da abun yana fesa mata ƙazamtaccen ruwa.



ÆŠaya hannunsa kuma yana shafa ko ina na jikinta har sumar
kanta.



 



Zare ido tayi ganin ya saita abakinta sai dai bata da kataɓus
É—in motsawa kanta ya É—ago tare da buÉ—e bakinta ya fara  zazzaga mata abin dake zuba kamar an buÉ—e
Famfo rufe bakinta tayi abin na bin gefen bakinta yana zuba bata sha ganin haka
yasa boka Kar'uzu  toshe hancinta  bakinta ya fara É—urawa.



 Atake ta fara haÉ—iye
wa got-got-got yakai kimanin  minti
ashirin yana matsa mata saida yaga cikinta ya ciko tukunna ya barta Atake tayi
wani irin gyatsa.



 



Acan Falon Hajiya Lami kuwa tsaye take Atsakiyar falon cikin
sanyi ta kalli Agogon dake manne Atsakiyar falon dake nuni da ƙarfe 8:00am baki
É—aya ta fara shiga damuwa gashi ta daina jiyo koda sautin Kukanta ne da sauri
tabi shawarar zuciyarta tare da fita ta nufi BQ tana isa ta tura ƙofar falon
shiru ba kowa sai Farantin abinci dake kan Centre table kai tsaye Bedroom din
ta nufa kana ta tura ƙofar ɗakin ta shiga Idanunta suka sauƙa akan Boka Kar'uzu
dake zaune akan gado tsirara hannunsa riƙe da jagularsa d yana kaɗawa har
lokacin bawai ya gaji da ita bane kawai dai ya haƙura ne.



Cikin sauri ta maida Idanunta kan Samira dake kwance tsirara
tana maida numfashi da gudu ta nufi kanta cikin tsanananin tashin hankali tace.



“Samira!, Samira!!, Samira!!!.



Wayyo nashiga uku! Boka Kar'uzu kaddai ta mutu!?”.



Cikin É—aga sautin murya yace.



“Ba abinda ya sameta kada ki taÉ“a ta³ yanzu nan zan haÉ—a
mata magani maza kawo min ruwan zafi”.



Kai ta gyaÉ—a tare da cewa.



“Toh”, Kana ta fice da gudu tana isa kichen É—inta ta É—auko
Flaks din ruwa zafi kana ta dawo tare da miƙa masa still suna yanda ta barsu Buɗe
Flaks din Yayi tare da tsiyayan ruwan amurfin Flaks din.



Hannunsa ya ɗaga sama Atake wani ƙullin magani ya faɗo kan
hannunsa budewa yayi tare da juyewa acikin ruwan zafin Flaks din.



Zare ido Hajiya Lami tayi cike da mamaki ganin yanda ruwan
ke ta farfasa ahannunsa.



Miƙewa yayi tare da isa kan Samira ya ɓude ƙafafunta.



Cikin sauri Hajiya Lami ta kalli fuskar Samira da hawayen
azaba ke zuba kana ta kalli gabanta daya canza siffa ya wani irin kumbura.



Boka Kar'uzu kuwa ruwan maganin ya dinga É—iba yana shafa
mata a wurin raunin sannu Ahankali Samira ta fara sauƙe Ajiyar zuciya tana jan
numfashi kamar ƙiftawa da Bismillah ta Mike ta zauna tare da kallon Hajiya
Lami.



 



Cike da tausayawa Hajiya Lami tace.



“Sannu Samira”.



Numfashi Samira ta fesar kana tace.



“Yawwa”.



Kallon Samira Yayi tare da ƙurawa gabanta Ido kana ya lashe
wangamemen laɓɓansa yace.



“Ina yake miki ciwo!?”.



Girgiza kai tayi tare da faÉ—in.



“Babu”.



Ajiyar zuciya Hajiya Lami ta sauke tare da cewa.



“Bari in kawo muku abinci kuje kuyi wanka tukunna”.



Boka Kar'uzu kuwa Girgiza mata dugujejen kansa yayi kana
yace.



“A'a ba yanzu za tayi wanka ba sai anjima inaso wannan abin
ya bubbushe ajikinta domin shine mahaɗin aikin dan yadda yake ƙyalli a jikinta
haka Modibbo zai rinÆ™a ganin Æ™yallinta kuma dole shi da kanshi zai nemota”.



Cikin sanyin Murya Hajiya Lami tace.



“Toh yanzu sai yaushe Samira bakya jin yunwa ne?”.



Girgiza Kai Samira tayi kana tace.



“Mommy bana jin yunwa”.



Wata mahaukaciyar dariya ya fashe dashi wanda yasa Hajiya
Lami da Samira saurin Kallonsa cikin wata murya yace.



“Kinsan abinda na bata tasha kuwa?.



Na bata abinda babu namijin da ya isa bata tasha na bata
abinda babu ita babu yunwa har na tsawon sati in dai zan cigaba da bata wannan
ba dai taci abinci dan yunwa ba saidai ta buÆ™aci abinci dan kuzari”.



Kai Hajiya Lami ta gyaÉ—a still Idanunta na Kan Samira.



 



Cikin tsawa yace.



“Ki fita ki bamu waje zamu É—aura daga inda muka tsaya”.



Ya faÉ—a tare da kamo hannun Samira.



(Wa'iyazu Billah lalacacciyar uwa mai lalatacciyar tarbiya
da ƙeƙyasashiyar zuciya).



Daga wannan rana haka Boka Kar'uzu ya cigaba da lalata
rayuwar Samira Amma dake Hajiya Lami lalacacciyar Uwa ce da ba Allah da
Manzonsa a ranta bare digon imani  bata
damu ba acikin kwanakin Hajiya Bunayya ta kawo musu ziyara sunanta hira, harda
murnar gwara da suka canza Naseer da Jameel dan da shi suka riƙa gashi na ya
rasu.



 



 Kana tun ranan da
Samira ta shiga ɗakin bata fita ba duk wani abu da suke buƙata Hajiya Lami na
kai musu Boka Kar'uzu kuwa ko yaushe yana manne da ita yana addabarta a haka
har ya cika satinsa da yace saida yayi gyaran kwana uku sannan ya koma gidansa
bayan komawarsa da kwana biyar Baban Samira ya dawo.



 



 



*LITTAFIN SAKAYYAH DAI NA KUDINE KO KIN GANSHI A WASU
WURAREN DA BA WURINA BA TOH NA SATANE KI BIYA KI KARANTA CIKIN AMINCI BABU
HAƘƘIN WANI A GANKI LITTAFIN SAKAYYAH 1K NE KACAL DUK DA YAWANSA DA DAƊINSA
DUBU ÆŠAYA NEFA KACAL, ki biya dubunki É—aya ki karanta maimkyau ba
sallake-sallake babu kin samu wasu PAGE É—in baki samu wasuba ki karanta abinki
one by one tura kuÉ—in samun damar karantawa ta asusuna na GTBank. 0661110170
GTBank AISHA ALIYU GARKUWA sai ki turo min shaidar biyanki ta WHATSAPP
09097853276 sai in tura miki karanta lfy lafiya. Mu guji yaƙin wani duk
ƙanƙantarsa domin na watan nan dai na Allah ya isane atoh*



 



 



       *Jauro Yaya*



Hajja Nana ce zaune da ƙoron Abincin agefenta yayinda Dije
da bata daɗe da zuwa ba ke zaune gefenta cikin sauri Hajja Nana ta miƙe tsaye
jin tsayuwar mota aƙofar gida kallon Dije tayi fuskarta ɗauke da murmushi tace.



“Ya naji kamar Æ™aran mota?”.



Kai Dije ta gyaɗa tare da miƙewa kana tace.



“Nima Hajja Nana haka naji kamar Æ™aran Mota”.



Cike da zaƙuwa tace.



“Maza je ki duba waye ne?”.



Kai Dije ta gyaÉ—a tare da fita tana ganin motar tayi dariya
tare da É—aga sautin Muryanta tace.



“Laaa Hajja Nana Baffa Jimeta ne”.



Murmushi tayi tare da cewa.



“Masha Allah dan albarka ya É—auki abin da muhimmanci ne”.



Anutse Baffa Jimeta ya shigo cikin gidan.



Cikin sauri Dije ta shimfiÉ—a masa tabirma ya zauna suka
gaisa ba daɗewa baki daya ƙannenta suka shigo.



Bayan sun gama gaishe-gaishe Hajja Nana ta kalli Baffa
Jimeta fuskarta É—auke da murmushi tace.



“Kazo kenan?”.



Kai Baffa Jimeta ya gyaÉ—a cike da ladabi yace.



“Nazo Hajja Nana”.



Murmushi tayi tare da gyara zamanta kana tace.



“Kazo batun Khausar ko?”.



Jinjina kai yayi cikin sanyin murya yace.



“Ai dole na inzo domin cika Umarnin ki”.



Kallon ƙannenta tayi cikin alamun jin daɗi tace.



“Toh Idan Allah ya kaimu gobe da safe zamu tafi can”.



Ahankali ya gyara zamansa sannan yace.



“Toh shikenan Allah ya kaimu lafiya”.



 



Da daddare Misalin 
karfe 7:30 malam Arɗo da Abba ne zaune acikin mota Kallon Abba dake tuƙi
Malam ArÉ—o yayi tare da sauke ajiyar zuciya kana yace.



“Insha Allah yau zamuje mu isar da nufin Mu”.



Jinjina kai Abba yayi cikin sanyin Murya yace.



“Insha Allah yau zamu ida Wasiyyar Jameelu na sai muji
abinda mahaifin  yarinyar  zai  faÉ—a”.
daga nan suka nufi gidan Ummi



 



Washe gari da safe Misalin Æ™arfe tara Hajja  Nana 
da Baffa Jimeta tare da Malam Liman suka isa gidan LamiÉ—o kai tsaye
Sashen Mommy ta nufa  Dije na biye da
ita.



 Malam Liman da Baffa
Jimeta kuma suka nufi falon LamiÉ—o.



 



Cike sauri Mommy dake shirya dining table ta juya jin
Sallamar Hajja Nana cike da girmamawa tace.



“Hajja lale marhaba kece”.



Kai Hajja Nana ta gyaÉ—a tare da faÉ—in.



“Wallahi kuwa”.



Murmushi Mommy tayi tare da miƙewa bayan sun gaisa ta nufi
dining table ta kawo musu Flaks din tea da soyayyan ƙwai da buredi da kuma ɗumamen
tuwon shinkafa miyar taushe ta ajiye musu sannan ta basu waje dake basuyi
breakfast suka taho nan suka ci.



 



Bayan sun gama Mommy na murmushi tace.



“Amma kunyi saurin isowa”.



Kai Hajja Nana ta gyaÉ—a tana gyara zaman Flaks din tace.



“Eh ai bani kaÉ—ai bace da Malam Liman da kuma Baffa Jimeta
muka zo akan dai Maganar Auren Khausar dana miki ne”.



Khausar dake zuba chips afaranti tayi saurin kallon Hajja
Nana babu walwala atare da ita tace.



“Wai dan Allah Hajja Nana mena tsare miki ne arayuwar
duniyar nan?”.



Kallonta Hajja Nana tayi cikin sassauta murya tace.



“Ni ba abinda kika tsare min, kawai dai gata nake so na Miki
domin Aure shine rufin asiri da kuma gatan Æ´a mace, sannan ga É—an uwanki zai
riÆ™e ki da Amana da gaskiya”.



Ta dire ayar mgnar tare da murmushi ta kallon Khausar data
tsareta da ido kana ta sassauta murya ta cigaba da cewa.



“Ga Babansa ma munzo tare, dan in muka gama magana ma, shi
yau zai wuce mu kuma motar Kasuwa zamu hau kawai”.



Kallonta kawai Khausar keyi Muryanta na rawa tace.



“Wai dan Allah Hajja Nana Meyesa kike min haka ne?.



Agaskiya ni banason abinda kike min?”.



Taɓe baki Hajja Nana tayi tare da tsira mata ido tace.



“Ko bakyaso dole sai anyi”.



Cikin sauri Khausar tace.



“Wallahi Ni dai baza ayimin dole ba”.



 



Ajiyar zuciya Mommy ta sauƙe da alamun ɓacin rai ta kalli
Khausar tace.



“Wai Khausar Meyesa haka ne bana son abinda kike min fa
banaso kifa kiyayi kanki ki barni inji da abu É—aya”.



Dai-dai lokacin LamiÉ—o ya shigo  falon tare da zama aÆ™asa kana cike da ladabi
ya Marabci Hajja Nana.



juyawa yayi ya kalli matarsa tuni ya gano É“acin ran dake
fuskarta kawai kawaici takeyi shiyasa bata nunawa amman wani lokaci ma daÉ—i
takeji in Khausar na titse kakartata.



Anutse ya gyara zamansa kana yayi ƙasa da kansa cike da
ladabi da kuma mutuntawa yace.



“Addah Nana yanzu mukayi magana da Alhj Muhammadu da kuma
Malam Liman mun gama magana dasu”.



Murmushi Hajja Nana tayi tare da jinjina kai kana tace.



“Yawwa sun maka bayani ko?”.



Jinjina kai yayi cike da ladabi yace.



“Eh sunyi min”.



Miƙewa Khausar tayi tare da kallon Dije tace.



“Dija mu tafi”.



Numfashi LamiÉ—o ya fesar kana  yace.



“A'a Khausar zauna”.



Kai ta gyaÉ—a tare da komawa ta zauna kana ta sunkuyar da
kanta ƙasa hawaye na ciko mata ido.



 



Ahankali Lamiɗo ya sake yin ƙasa da kansa kana yace.



“Toh Hajja Nana naji abinda yake tafe daku, akan batun
Khausar da É—an Uwanta Aliyu”.



Cikin sauri Khausar ta É—ago kanta tare da kallon LamiÉ—o sai
kuma tayi saurin sunkuyar da kanta hawaye na kwaranyo mata kana zuciyarta na
bugawa da masifar ƙarfi.



Ahankali Abba ya cigaba da cewa.



“Ni babu wata matsala daga gareni, duk da da akwai Æ™anina É—an
Yafendo na dake son Khausar tun tana ƙarama, toh amma sawun giwa ya take na
raƙumi, abinda kuke ce shi za ayi domin koda inada power akan Khausar kun fini
Æ™arfi”.



Sai kuma ya É—ago kansa tare da kallon Hajja Nana data
tsaresa da ido Ajiyar zuciya ya sauƙe kana ya cigaba da cewa.



“Amma Koda batun Naseer bazai kau da batun ku na kawo na
Naseer ba, duk da cewa bamu ji ta bakin yarinya ba duk da naga alamun ta
dai-dai-ta da É—an Uwanta tun da yanzu bana ganinsu da Naseer”.



 



Ya kare mgnar tare da kallon Khausar da tayi ƙasa da kanta
fuskarta cike da hawaye numfashin ya É—an fesar kana yace.



“Sannan ba aji ra'ayin Khausar ba, domin yaran yanzu ba ayi
musu dole sabida haka ya kamata aji ra'ayin Khausar idan tanason.



 ÆŠan Uwanta tofa sawun
Giwa ya take na raƙumi idan kuma Naseer take so tou sai mu nemi al'farma a
wurinku”.



Ƙankance ido Hajja Nana tayi kana ta shiga girgiza ƙafanta
tare da kallon LamiÉ—o tace.



“Lalle kam kamar yanda ka faÉ—a haka ne, sawun Giwa ya take
na raƙumi, sannan batun so kuke ɓata ƴaƴanku mu da ai sai dai a aura maka ko
kana so ko baka so, kuma hakan be hana zaman lafiya ba”.



Ahankali LamiÉ—o ya sunkuyar da kansa cikin girmamawa da
tausashi harshe yace.



“Ai zamani ne ya sauya Hajja Nana Da da yanzu ba É—aya bane
amman yanzu bari muji ta bakinta”.



Ya kare mgnar tare da gyara zamansa ya fuskanci Khausar
cikin tausasawa yace.



“Khausar”.



Murya na rawa ta amsa, yayinda tuni hawaye ke kwaranya.



Mommy kam numfashi mai nauyi ta fesar tare da kauda kanta
ranta cike da tausayin yarta.



Shi kuwa Lamido cikin kulawa yace.



“Ki dena kuka Khausar kada ki damu ki gaya min cikin mutun
biyu Aliyu Dan uwanki da Naseer wa kikeso, kada kiji tsoro kinjiko Mamana gaya
min”.



Jin hakane yasa Khausar É—ago kanta ahankali zuciyarta na
cike da wani irin  masifaffen rauni murya
na rawa ido na kwaranyar da hawaye ta kalli LamiÉ—o tare da cewa.



“Abba Ni dai bana sonsa”.



Cikin sauri Hajja Nana ta kalli Khausar tare da ƙankance Ido
a faÉ—ace tace.



“Don Ubanki to Naseerun kike so dangin Mayu!?”.



Sassayan kuka Khausar ta saki tare da cewa.



“Nikam shima bana sonsa”.



Kusan a tare Mommy da Hajja Nana da LamiÉ—o duk suka kalleta.



Cikin tsawa da masifar isa da iko Hajja Nana tace.



“Toh wa kike so?, sannan me kike nufi ?,wa zaki Aura?, tunda
kince bakyaso Aliyu ba kyason Naseerun?”.



Shiru batace komaiba, sai kuka.



Ganin haka yasa Lamido yin gyaran murya cikin Muryar
lallashi yace.



“Toh wa kikeso Manana?”.



Kukan ne ya fara tsanantan mata kana a raunace ta ƙara
sunkuyar da kanta.



Afusace Hajja Nana tace.



“Toh dan ubanki wa zaki Aura? Wa kikeso?”.



Cike da sanyi murya na rawa tace.



“Ni dai akwai wanda zan aura?”



Mommy kuwa da sauri ta kalli Khausar wacce tunda aka fara
magana bata ce Uffan ba cike da mamaki tace.



“Khausar dawa ye kike soyyayya ban saniba wa kike so wa zaki
Aura!?”.



Ahankali Khausar ta gyara zamanta tare da sun kuyar da kanta
ƙasa kana tace.



“Ni Moddibo nake so”...!



 

No comments