SAKAYYAH Book 3 PAGE 6

 


                          By

*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYYAH Book 3 PAGE 6*






                        NA

*Aysha Aliyu Garkuwa*




*Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai ku?in bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh in ba iyayiba ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ?an ?asashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba ku daina min mgnar ku bari sai kun shirya,kada kizo ki ?ata min lokaci a banza, wlh ni na tsani harkar karanta, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga ku?in kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi da duk illar da yakeyi na fa?i in kina dashi fa?at in babu kada ki wani zo kice min bayani dan ko kinzo iya bayanin da zan miki kenan*

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. ?ai?ayin gaba Kiji idan ya fara miki ?ai?ayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ?arnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. ?urajen su ?an fetso ?ananan ko ?an manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Bu?ewar gaba, domin har budurwa infection na iya bu?ata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har ba?in mahaifa take toshewa. Ko kirin?ajin wani abu na miki yawo ?asan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma saduwa, da dai sauran abubudann ban  lissafa. Sune manyan alamomin infection.

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ?aya daga cikin alamominta kinyi bulum bu?ui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.

Rashin haihuwa, ?yara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ?yamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfi?a ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani da?i da ?umin da mai gida ke bu?ata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ?yamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ?an uwa da abokan arzi?i da ?awayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau,  duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.

INFECTION set ?inmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ?in na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ?aya na shafawa ?aya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ?o?arin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki, idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya ri?a a jikinsu musamman ya'ya mata ya bu?a miki ?a tun tana ?aramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ?in in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ?in 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo ku?inki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura ku?inki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ?a??aya. Farashin Sari da sau?i daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu. Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA.




A kan ?afafunsa ya dur?usa ya zama na kansa na dai-dai kan cikinta ahankali ya dafa cikin, cikin amintacciyar murya mai ?auke da nutsuwa da tarin kulawa ya fara yi mata addu'a na tsawon minti bakwai sai kuma ya ?ago ya kalleta ita ?in ma shi take kallo muryansa ?auke da Amintaccen kulawa da jin ?ai yace.

“Minha Viddaa meke damunki?”.

Numfashi ta fesar kana ta girgiza kai tare da cewa.

“Bakomai fa”.

Juyawa yayi ya kalli Asma'u dake kallon Khausar cike da tausayi yace.

“Asma'u menene matsalar ta?”.

Ajiyar zuciya ta sau?e tare da fa?in.

“Yah Moddibo daga zuwa na zuwa yanzu fa tashiga ban ?aki yakai ?afa bakwai tana fitsari”.

Da sauri ya kalleta kana yace.

 “Ba abinda yake Miki ciwo?”.

Kai ta gya?a tare da cewa.

“Yah Mu'allim nifa ba abinda ke min ciwo”.

Da damuwa asaman fuskarsa yace.

“Toh ba abinda kikeji?”.

Kai ta gya?a tare da cewa.

“Wallahi ba abinda ke min ciwo”.

Yana cigaba da massage ?in ?afanta yace.

“Yanzu kuma Dr Jameel ya kirani yace muje asibiti”.

Langwa?ar da kai tayi tare d cewa.

“Nifa ba abinda ke yimin ciwo Yah Mu'allim ai da akwai zan fa?a muku amma wallahi babu?”.

Numfashi ya fesar kana yace.

“Toh amma dai bari na sanarwar Didi halin da ake ciki”.

Ganin yanda ya damu yasa ta gya?a masa kai tace.

“Toh shikenan ba laifi kaje ka fa?awa Didi”.

Dai-dai lokacin kuma wayar Asma'u ta hau ruri ahankali Asma'u ta ?auka ganin Ummi yasa tayi saurin Picking ta kai kunnenta suka gaisa da Ummi sai kuma taji kamar muryan Momy tana gyara zamanta tace.

“A'a Ummu ina kike?”.

Murmushi Ummi tayi tare da cewa.

“Ina gidan Momyn Khausar ne na kwana biyu banji labarinta bane shine nazo kuma dana zo ma muke ta hiranku sai nace bari in kira ku inji Labarin ku”.

Murmushi Asma'u tayi kana tace.

“Nima kuma yau ina gidan Khausar ce ki bawa Momy wayar”.

Wayar Ummi ta bawa Momy suka gaisa Ahankali momy tace.

“Ya dai Asma'u ya jikin ?awar taki lafiya ko?”.

Kallon Khausar dake lumshe Idanu Asma'u tayi tare da cewa.

“Momy lafiya lau sai dai yau tunda gari ya waye take ta yawan fitsari dai take tayi banfi awa biyu da zuwaba fa, amma tayi fitsari yakai sau bakwai”.

Ahankali Momy tace.

“Ikon Allah toh kuje asibiti mana”.

Tana gyara zaman wayar akunnenta tace.

“Eh na kira Dr na fa?a masa yace dai yanzu babu wata matsala tunda Babu abinda yake mata ciwo amma Yah Moddibo yace zai je ya fa?awa Didi yaji mai zata ce”.

Cikin sau?e Ajiyar zuciya da fargaba irin na duk wata Uwa ke shiga idan ?arta na fama da ?aratowan na?udan tsohon ciki tace.

“Ikon Allah toh bata wayar”.

Wayar Asma'u ta mi?a mata kar?a Khausar tayi tare da fa?in.

“Momy ya gajiya?”.

Cikin sanyi Momy tace.

“Lafiya lau Khausar meke ke damunki?”.

Langwa?ar da kai tayi tace.

“Momy Nifa ba abinda ke yimin ciwo”.

Ahankali tace.

“Toh amma kuma iya fitsarin kike?”.

Kai ta gyada kana ta ?aura hannunta ?aya akan cikin tace.

“Eh fitsarin ne kawai sai dai yanzu dana shiga ina ganin har da wani ruwa yake fito min”.

“Ok ki fa?awa Dr toh”.

Cewar Momy suka katse kiran.

Dai-dai lokacin kuma Moddibo ya shigo bayansa Didi,Niyna Innayi ce ke biye dashi abaya cikin sauri Didi ta zauna kusa da ita hakan yasa Asma'u ta ?an matsa gefe tace.

“?iyata me yake damunki?,Ba abinda yake Miki ciwo?”.

Kai ta girgiza tare da fa?in.

“A'a abinda yake min ciwo”.

Cike da kulawa Didi tace.

“Duk da haka dai mu tafi asibiti”.

Kai Khausar ta gya?a.


 Nan take suka tafi asibiti kafin su isa ma Already an shirya komai.

Suna isa aka kar?esu aka shirya komai kana akayi duk kan abinda ya kama na gwaje-gwaje.

Bayan an gama gwaje-gwaje Dr Jameel ya fito zuwa lokacin kuma  ruwan dake zuban nan zubansa ya ?aru sosai shigowa yayi kana ya kalli Niyna ya kalli Didi kallonsa Didi tayi kana ta mi?e tabi bayansa zuwa office ?in sa tace.

“Jameel ya akayi?”.

?ofan ya ?an tura tare da zama kan kujera kana ta zauna gefe sai kuma Moddibo dake biye dasu yazo ya zauna gefen Didi gyaran murya Dr Jameel yayi tare da kallon Didi yace.

“Kinga Didi tun cikin nan yana da wata bakwai munyi  Sikaynin komai lafiya sannan ko kwanan nan bai da?e ba still munyi Sikaynin komai lafiya”.

Cikin bugawar zuciya Moddibo ke kallonsa cikin sau?e numfashi ya cigaba da cewa.

“Kuma ko yanzu ma Alhamdulillah zaman yaro lafiya to Amma kuma kinga yanzu ruwa yana ta zuba mata kuma ba alamun na?uda tare da ita”.

Numfashi Didi ta sau?e tare da cewa.

“A wannan Normal ne in dai wannan ne ruwan za?ine”.

Kai Dr Jameel ya jinjina kana yace.

“Eh nima ina ga kamar Normal ne?”.

Cike da gamsuwa ta gya?a masa kai tare da fa?in.

“Eh dan nima wani lokaci yana kai kusan sati kafin na?uda yazo ya tashi idan na ?uda ya tashi kuma baya wuce awa ?aya ko biyu shikenan na haihu”.

Cikin rauni da tarin tausayi Moddibo ya juya ya kalleta yace.

“Didi Amma ba matsala?”.

Kai ta gyada tare da cewa.

“In sha Allahu ba matsala wannan ana ce mishi za?i za?ine yake zuba”.

Numfashi Dr Jameel ya fesar kana yace.

“For now dai za?ine yake zuba amma yanzu zaku tafi gida, tunda ba haihuwar bane amma kullum da daddare kafin ku kwanta azo in duba ta saboda kada ruwan ya canza ya zama wanda yaro ke rayuwa a cikine ke zuba, amma for now ba matsala”.

Hararansa Moddibo yayi tare da fa?in.

“Toh munji”.

Murmushi Dr Jameel yayi tare da cewa.

“Ha'a Yayanmu laifin me nayi kuma?”.

Murmushi Didi tayi daga nan dai suka tattara suka koma gida.

Haka Khausar suka yini da Asma'u sai dai har zuwa lokacin ruwan nata zuba sai dai ba sosai yake zuba ba, da daddare  bayan sunje asibiti Dr Eshaa ce ta duba ta tace in sha Allah babu wata matsalar komai kuma ba haihuwa bace...


Kwance Khausar take agefen Moddibo yayin da hannunsa ke kan cikinta yana tofa mata addu'oi.

Ahankali ta juya ta kallesa tare da cewa.

“Yah Mu'allim!”.

Idanunsa dake lumshe ya bu?e kana yace.

“Na'am Minha ya akayi?meke damunki meke kiki ciwo”.

Ya ?are maganar cikin tsananin kulawa, tausayi, jin ?ai.

Kai ta girgiza tare da fa?in.

“Babu abinda ke yimin ciwo amma Yah Mu'allim dan Allah don darajar Annabi ka cewa Momyna tazo mana”.

Cikin sauri ya mi?e ya zauna ya kalleta  tare da cewa.

“Meyesa kika ce haka Minha?”.

Kai ta girgiza asanyaye tace.

“Ni dai kawai nafi so Momyna tazo ina son ganinta kaga bata ta?a zuwa ba kuma ina so in na haihu tazo  kaga ga abin na zuba kuma Dr Jameel yace in sha Allah nan da sati ?aya zan haihu kaga ai tazo yafi”.

Kai ya jinjina kana yace.

“Amma dai ba abinda yake Miki ciwo ko?”.

Tana ri?e tafin hannunsa acikin nata tace.

“Um bakomai kawai ina so Momyna tazo kuma dan Allah in zata zo taxo min da Raudhat in yaso in na haihu kafin suna Hajja Nana ma tazo kaji ko Yah Mu'allim”.

Cikin sanyi yace.

“An gama Minha in Sha Allahu Momy za tazo”.

Cikin jin da?i tace.

“Yaushe za'a fa?a mata?”.

Kallon ha?e??en agogon dake ?aure atsintsiyar hannunsa yayi ganin 10pm yayi ya sanya shi sau?e numfashi yace.

“Kinga karfe goma tayi sai gobe zan fa?a mata”.

Marairaice fuska tayi tare da cewa.

“Um-um Yah Mu'allim a fa?a mata yanzu mana”.

Kai ya girgiza kana yace.

“Minha idan na fa?a mata yanzu kinga dai lafiyarki lau, toh Amman in taji zatayi zaton baki da lafiya ne karshe muzo mu hanata bacci”.

Idanunta ta narkar acikin nasa tare da cewa..

“A'a Yah Mu'allim baza ta tsorata ba ai zanyi waya da ita zata fahimta”.

Sake kallon agogo yayi yace.

“Mu dai bari har sai da safe”.

Kamar za tayi kuka tace.

“Ni dai Um-um mu fa?a mata yanzu”.

Ganin yanda ta damu yasa yace.

“Toh shikenan”.

Ya ?arashe Maganar tare da ?aukar wayarsa yayi dearlin number mommy.


    A can Nigeria kuwa dai-dai lokacin Momy ce tare da Amina zaune a falonta cikin sanyi Amina tace.

“Momy kinji ?azu an kirani ko?”.

Kai Momy ta gya?a tare da cewa.

“Eh Amina naji".

Cikin fesar da numfashi da kuma yanda nutsuwa da nadama ya baibaye rayuwarta tace.

“Kin san waye ne ya kirani”.

Cikin sanyi gami da rauni ta gyara zamanta tare da fa?in.

“Baban Samira Sani ne fa yazo wajena”.

Da mamaki Momy tace.

“Kai haba dai?”.

Araunane ta gya?a kanta tare da cewa.

“Wallahi”.

Ajiyar zuciya Momy ta sauke tace.

“Lafiya dai?”.

Kanta ta sunkuyar ?asa idanunta na ciko da ruwan hawaye tace.

“Wai cewa yayi yana sona zai Aureni”.

Shiru Momy tayi kana ta ron?ofar da kanta kafin sai kuma ta ?ago kanta ta kalleta.

Amina kuwa cikin sanyi ta cigaba da cewa.

“Momy nikam kuma da zama hakan nan tunda ya sanni kawai zan Aureshi kawai yafi min tunda tuntuni na gama iddah kuma babu wanda yake zuwa wajena”.

Cike da tausayinta Momy tace.

“In dai har kin gamsu kinga zaki Aureshi ai babu laifi, tunda dama mun sanshi mutum ne mai mutunci da kamala da daraja”.

Tana wasa da yatsun hannunta tace.

“Hakane kam Momy kuma ma kinga ya bada hujjan cewa zamu zauna cikin aminci, tunda dama nida Samira mun saba zanje in zauna in maye mata gurbin Mahaifiyarta sannan kuma muyita mata addu'a Allah ya fito mata da mijin Aure na Alkhairi ”.

Kai Momy ta jinjina cike da gamsuwa tace.

“Toh shikenan Amina Allah ya tabbatar da abinda yafi Alkhairi ”.

Ahankali tace.

“Dama shine nace bari na fa?a Miki saboda ki fa?awa Abbana, nikam na yarda shi?in in Aureshi dama Momy Ni yanzu waye zai kalleni ya Aureni in ba tsohon ba?”.

Cikin kwantar mata da hankali Momy ta ?an muskuta tare da cewa.

“Bakomai Amina in  Sha Allahu zan fa?awa Abbanku Allah kuma ya sanya Alkhairi kuma ai mutum ne mai mutunci”.

Cikin sanyi Amina tace.

“Ameen ya Allah”.

Suna cikin hiran ne kira ya shigo wayarta da mamaki tace.

 “Toh Moddibo kuma”.

Sai kuma ta amsa kiran ta kai kunnenta tare da fa?in.

“Assalamu Alaikum ”.

Anutse Moddibo yace.

“Wa'alaikum Salam Barka da dare Momy kina bacci na tashe ki ko?”.

Murmushi tayi tare da fa?in.

“A'a idona biyu muna hira da Amina ce ma”.

Kai ya gya?a yana shafa cikin Khausar yace.

“Masha Allah”.

Sai kuma yayi shiru cike da kulawa tace.

“Lafiya  kuwa Moddibo?,Me yake faruwa fa?a min mana?”.

Kansa ya sunkuyar ?asa tare da ?agowa ya kalli Khausar sai kuma ya maida hankalinsa kan wayar yace.

“Momy Khausar ce kin san yau tun da safe”.

Sai kuma yayi shiru ya rasa ta ina zai fadi maganar.

Ganin haka ne yasa Khausar ta kar?i wayar tasa akunnenta tare da fa?in.

“Momy”.

Cikin sau?e ajiyar zuciya Momy tace.

“Na'am Mamana lafiya kuwa?”.

Murmushi tayi tare da cewa.

“Lafiya lau Momy?”.

Tana ?an jingina da jikin kushin momy tace.

”Toh me yake faruwa?”.

Tana gyara zamanta tace.

“Bakomai fa Momy  kinga yau munje asibiti an duba ance ba matsalar komai, kuma in sha Allahu nan da sati ?aya ko kwana biyar zan haihu shiyasa nake so ki tambayi Abba in ya barki kizo”.

Da damuwa Momy tace .

“Amma dai kin tabbatar Babu komai”.

Idanunta ta lumshe tare da bu?e su akansa tace.

“Allah Momy ba komai kawai dai ina so kizo ne kuma dan Allah Momy kizo da Raudhat yanzu ki tura mana hoton Passport ?inki amiki booking”.

Murmushi Momy tayi tare da cewa.

“Da gaggawa haka Mamana?,Ba dai abinda kike ji?”.

Kai ta gya?a tare da fa?in.

“Bafa abinda nake ji” 

Cikin ?an rada?ine Mommy tace.

“Ok toh shikenan zan fa?awa Abbanku idan ya amince zanzo, tunda ga Amina da sau?i zata zauna da ?annen ku kafin mu dawo”.

Tana ?an lumshe Idanunta tace.

“Toh shikenan Momy ina Aminan?,Ki bata mu gaisa”.

Momy na ?o?arin mi?a wa Amina wayar tace.

“Gata nan”.

Jin Amina ta kar?i wayar Khausar tace.

“Amina ina yini”.

Asanyaye Amina tace.

“Lafiya Khausar ya gida ya labarin Addah Asiya ”.

Khausar na jinginar da kanta kafadarta Moddibo tace.

“Munyi waya ma tace kwanan nan zasu zo hutu akwai bikin abokinsa da za'a yi zasu zo”.

Ahankali Amina ta gyara zaman wayar akunnenta tare da cewa.

“Allah ya kawo su lafiya ya jiki?”.

“Alhamdulillah”.

Cewar Khausar tana lunshe idanu.

Cike da kulawa Amina tace.

“Toh Allah ya raba lafiya”.

Daga nan sukayi sallama.

Nan take Momy ta mike taje ta fa?awa Lami?o ba gardama Lami?o ya amince tare da yi mata fatan Alkhairi kana ya fara yi mata booking ?in tafiya cikin ikon Allah ya ga nan da kwana hu?u akwai jirgin da zai tashi daga Abuja zuwa Morocco direct cikin Rabat zai sau?a nan take yayi mata komai da komai a online kasancewar ranan juma'a ce kuma jirginsu zai tashi ranan Laraba


Ranan Lahadi da yamma Khausar da Moddibo ne zaune a Falon Didi suna hira Ahankali ta yun?ura ta mi?e jin kamar tana jin fitsari ta nufi bedroom ?in Rahama cak ta tsaya tare da juyawa ta kalli Didi dake cewa.

“Ha'a lafiya?”.

Ganin wani ruwa daya tsinko mata yake bin ?afafunta cikin sauri Moddibo ya matso kusa dasu tare da cewa.

“Lafiya?”.

Kallon Didi tayi kana ta kalli Innayi sai kuma ta maida kallonta kan Moddibo da damuwa ya bayyana asaman fuskarsa Ahankali tace.

“Nima ban sani ba”.

Cikin wani irin yanayi Moddibo yace.

“Ya salam”.

Ganin yanda ruwan ke gudu akasa cikin sauri Didi tace.

“?aukwta mu tafi asibiti” 

Da sauri ya ?auketa ya sata Amota Didi na gidan gaba tare da Ibraahim dake mazaunin Driver sai kuma Moddibo dake rungume da Khausar baya.

Sai kuma ?aya motar da hadimai ne aciki sai Innayi da Niyna da kuma jakadiya direct suka nufi asibiti.


Bayan anyi mata gwaje-gwaje bayan wani lokaci Dr Eshaa ta fito tare da Kiran Didi bayanta Didi tabi cikin sauri Moddibo yabi bayanta yana cewa.

“Dr Lafiya meke faruwa?”.

Zama tayi akan kujeranta tare da kallon Moddibo sai kuma ta kalli Didi tace.

“Toh gaskiya da farko dai ba muyi tunanin haihuwar Nan zai zo da gardama haka ba saboda komai naga da baby lafiya lau Toh amma kuma daga ?azu zuwa yanzu ruwan da yaro yake rayuwa aciki ne yake zubowa wanda kwata-kwata na?uda bai tashi ba bare ta iya haihuwa dole sai an nata C'S”.

Cikin sauri gami da wani irin azabebben bugawan zuciya Moddibo ya dafe kansa tare da cewa.

“Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Theater Kuma?".

Cikin sauri da son kwantar masa da hankali Dr Eshaa tace.

“Bakomai fa ai Theater ba wani abu na tashin hankali ko ki?ima bane”.

Still hannunsa na dafe da kansa yace.

”Allah ko?”.

Kai ta jinjina cikin tabbarwa tace.

“In sha Allahu bakomai babu abinda zai faru sai alkhairi wasu ma da yawa basu bari suyi na?uda kawai sai ayi musu Theater”.

Cikin sauri da damuwa Didi tace.

“Toh yanzu yaushe za'a Theater?”.

Juyawa tayi ta kalli agogon hannunta kana ta maida kallonta kan Dr Jameel dake shigowa cikin sau?e numfashi ya gyara tsayuwar sa tare da cewa.

“Gaskiya Theater zai kai kamar ?arfe biyu na ranan gobe za'a yi”.

Cikin Jimami Didi tace.

“Toh amma ba matsala zuwa goben ko?”.

Kai ya gya?a yana gyara zaman farin glass ?in idanunsa tare da cewa.

“Eh in Sha Allahu bakomai saboda ba wani ciwo take jiba ruwan ne dai kuma already kafin lokacin zai ?an ?ara sa zubowa ne gaba ?aya zai kuma iya ri?e yaron”.

Still da damuwa atare da ita tace.

“Allah ya kaimu lokacin”.

Sai kuma ya ?arasa gefen Moddibo ya dafa kafadarsa ganin kamar duk ya rikice cike da kulawa ya ?an bubbuga tare da cewa.

“Eh in Sha Allahu ba komai sai alkhairi ”.

Kai Moddibo ya gya?a kana yace.

“Toh amma babu matsala zan iya sanar mata C's za'a yi mata ”.

Kai Dr Jameel ya gyada tare da cewa.

“Of Cause ya kamata ka fa?a mata sannan ka kwantar mata da hankali.


Ajiyar zuciya ya sau?e tare da fita kana ya ciro wayarsa tare da dearlin number Mommy Jin ta ?aga yasa cikin sanyi yace.

“Momy yaushe Jirginku zai taso?”.

Ahankali tace.

“Yanzu ma ina Abuja idan Allah ya kaimu gobe Jirginmu 9:00 zai tashi”.

Cike da girmamawa yace.

“Toh Momy Allah ya kaimu”.

Da ?an damuwa atare da ita tace.

“Lafiya dai Babana”.

Kai ya gya?a kana yace.

“Lafiya lau dama na?udan ne ya tashi kuma ance”.

Sai kuma yayi shiru shin ya fa?a mata C's za'ayi wa ?iyarta,

 Sai kuma ya katse mgnar sabida tunanin kada ya fa?a mata ya tsinka mata zuciya tare da tayar mata da hankali da sauri Momy tace.

“Ance me?”.

Da sauri yace.

“A'a ance ba matsala in Sha Allahu yanzu haka ma muna asibiti”.

Anutse tace.

“Masha Allah yanzu ina Khausar ?in?”.

Yana gyara tsayuwar sa yace.

“Ni ina office ?in Dr ita kuma tana ?akin da aka kwantar da ita tare da Innayi da Niyna Ni kuma ina tare da Didi”.

Cikin sauke numfashi tace.

“Toh abawa Didi”.

Mi?a wa Didi wayar yayi Didi tace.

“Maman Khausar ”.

Cikin sanyi Momy ta gyaea zaman wayar akunnenta tare da cewa.

“Na'am ya gida ya yara?”.

“Lafiya lau Alhamdulillah ya hanya”.

Cewar Didi Momy kuwa Ahankali tace.

“Ya jikin ?ar taki”.

Didi na kallon Moddibo da idanunsa ke lumshe kana ta maida hankalinta kan wayar tare da fa?in.

“Ba damuwa Maman Khausar in Sha Allahu ki kwantar da hankalinki gobe kina isowa Mai gidanki ko Amarya na bisa hanya”.

Cikin jin karfin gwiwa tace.

“Toh Allah ya kaimu rai da lafiya ”.

Cikin kwantar mata da hankali Didi tace.

“Kiyita mata addu'a Allah ya kawo mata da sau?i”.

Kai Momy ta jinjina tare da cewa.

“In sha Allahu ina mata kuma zan cigaba dayi mata”.

Daga nan sukayi sallama bayan sun fito office ?in Dr Jameel Moddibo ya wuce ?akin da Khausar ke ciki.


 Yana shiga ya hangota kwance akan gado tayi shiru Ahankali ya ?ara sa ciki kana ya ri?o hannunta tare da cewa.

“Minha”.

Idanunta ta ?ago ta kallesa kana tace.

“Na'am”.

Yana matsa hannunta dake cikin nasa yace.

“Minha Me yake Miki ciwo?”.

Ajiyar zuciya ta sau?e kana ta jujjuya masa kai tare da cewa.

“Babu inda yake min ciwo Yah Mu'allim ”.

Ahankali ya zauna bakin gadon tare da janyo hannunta ya daura kan cinyarsa kana ya cire pillow ya ?aura kanta akan cinyarsa yace.

“Minha na?uda akwai zafi ko?”.

Idanunta ta zuba masa sai kuma ta girgiza kai tare da cewa.

“To ai ban fara bama Yah Mu'allim bare inji?”.

Murmushin karfin hali yayi kana yasa ya tsansa yana kwantar da gashin girarta tare da fa?in.

“Toh ai ma bazan bari kiyi na?udan ba”.

Cikin sauri tace.

“Toh ai Yah Mu'allim ance dole sai mutum yayi na?uda kafin ya haihu”.

Cikin rauni da rawar murya ta ?are maganar lokacin ?aya tsoro da fargaba ya mamaye mata zuciya.

Cikin sauri ya tallafota kanta tare da manna mata kiss agoshi yace.

“Bakomai kinga yanzu muka gama magana da Dr Eshaa ai kinsan Momy ma Theater akayi mata a haihuwar Ramadan da Raudhat ko?”.

Cikin sauri ta gya?a masa kai tare da cewa.

“Eh”.

Yana shafa kanta yace.

“Momy bata ta?a fa?a Miki cewa ba wahala ba?”.

Cikin lumshe idanu ta fesar da sanyayyar numfashi tare da fa?in.

“Haka dai take cewa haihuwa yafi Theater wuya”.

Sake janyota jikinsa yayi kana yace.

“Toh shiyasa na zaba Miki mai sau?i Minha ayi C's  kawai lafiya lau kar wani abu ya samu Babynmu ya cutar dashi”.

Da sauri ta ?aura hannunta akan cikin ta shafa tare da cewa.

“Yah Mu'allim”.

Cike da tsantsan so da kulawa yace.

“Na'am amma dai ai Baby lafiyarsa lau kina jin motsinsa?”

Dai-dai lokacin tayi saurin kamo hannunsa ta ?aura akan cikin tace.

“Kaji yanzu ma yana motsi ko?”.

Kai ya jinjina tare da cewa.

“Tabbas naji Allah ya mishi albarka ya kawo shi kafiya”.

Kallonsa tayi cikin sanyi ta langwa?ar da kanta kana tace.

“Amma Yah Mu'allim ai Theater ma da zafi”.

?an ware idanunsa yayi cikin son kwantar mata da hankali yace.

“Inji waye ba wani wuya munyi magana da Dr Eshaa, tace ayi Miki Theater kin san itama tana sonki bata so ki wahala, kuma itama Didi tace ayi kiki Theater yafi sau?i”.

Dai-dai lokacin Didi ta shigo tana shiga ta ri?e hannunta tare da kallonta tace.

“Kada kiji tsoron Theater ba komai ?iyata ai kinga Lalla Hafsat ma, haihuwar Hakeem ?in ta Theater akayi mata kuma gashi nan lafiya lau itama lafiya lau kuma bayan shi duk yaranta da kanta take haifarsu”.

Shiru tayi tare da lumshe idanunta.

Cikin jin sanyi tace Didi taci gaba da cewa.

“Ki kwantar da hankalinki in Allah ya kaimu gobe za'a yi Miki Theater”.

Idanunta ta lumshe tare da cewa.

“Toh Allah ya kaimu bisa rai da lafiya ”.

Sai kuma ta maida kallonta kan Didi tace.

“An fa?a wa Momy na”.

Kai ya jinjina yace.

“Eh an fa?a mata gobe-gobe ma tana hanya in Sha Allahu yanzu ma haka tana Abuja kafin a shiga dake Theater jirginsu zai iso”.

Ahankali tace.

“Toh Allah ya kawo ta lafiya”.

Ameen ya amsa dai-dai lokacin kuma Dr Jameel da Dr Eshaa suka shigo.

Khausar na kallon Dr Jameel tace.

“Dr kuma zamu koma gida ne ko kuma zamu yita zama anan ne?”.

Hannunsa na cikin aljihu yace.

“Eh zaku zauna anan saboda ki kasance cikin kulawarmu”.

Kai ta jinjina cikin gamsuwa.

Dai-dai lokacin Asma'u kuma ta shigo, ganin Khausar ?in zaune ras ana hira da itane yasata saki ajiyan zuciya tare da zama gefenta.

Daga nan sukaci gaba da hira kamarsu saboda bata jin komai.




*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo ku?in ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar biyanki ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan Available ki turo ku?inki a saki cikin lissafi. Kayanen mata masu zafi sadidan daga Chadi akwaisu Garukan daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama kwanon ?asaitacciyar mace butar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai ?yallin al'khairi gumbar uku al'khairi, gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, gumbar ri?i, garin ma?i garin mel?amhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin ri?i tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin ri?i, tsumin ta baje Sabaya, ha?in sabon budurci 40k matsin mali?i mai masifar matse mace matsin da?i har ma?iga, mai ?an kare kyau. Kullacar sirri al'ajabu shu'umar Humra, da duk sauran kayan ?amshi. Ha?in amarya budurwa ko bazawara ha?in mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ?inmu hawa hawane akwai manya akwai ?ananan, ?anan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k 10k 5k shine ?arami ha?ina na karshe sai kuma ha?in kwanon ?asaitacciyar shi 7k ne shine ?arshen ha?ina kenan... Manyan set ?in kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k ke zaki fa?i ha?in nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da matsalarki ni kuwa nasan abinda zan ha?a miki, ina araha kam amman ina hana bashi*



No comments